Daukar Nauyi: Funtua Mandate Promoters

Yadda Mandiya zai gabatar da kamfen a Karaduwa

Daga, Ibrahim M Bawa   Dan takarar Sanatan Karaduwa na jam’iyyar APC Bello Mandiya ya fitar da jadawalin kamfen zuwa kananan hukumomin shiryar. Zai fara zuwa karamar hukumar Sabuwa a ranar Litinin 14 ga watan Janairu Sai karamar hukumar Dandume a ranar Talata 15 ga watan Janairun Karamar hukumar Funtua a ranar Laraba 26 ga […]