RAHA: An Samu Bullar Kungiyar Tawaye A Arewacin Nigeria

RAHA: An Samu Bullar Kungiyar Tawaye A Arewacin Nigeria

RAHA: An Samu Bullar Kungiyar Tawaye A Arewacin Nigeria

0
1

LABARI DA DUMI DUMINSA….

An samu bullar sabuwar kungiyar yan tawaye a arewacin nigeria masu dauke da manya manyan makamai irin na yakar kasa. Daga bayyanarsu kwanan nan sun sami nasarar budurduka yankin kasa mai yawa a arewacin nigeria. …

Gagarumin shirin da sukayi ya sanya sojojin Nigeria suka zuba musu idanu, saboda su kansu sojojin suna fatan samun wani kaso daga ayyukan yan kungiyar nan gaba kadan….

Wakilin mu daya ziyarci guraren da suke gudanar da ayyukan su ya shaida da idonsa yadda yan kungiyar suke nuna ba sani ba sabo da kuma yinkurin da sukeyi na mamaye dukkan arewacin nigeria……

Shugaban Kungiyar Mai suna Kartau ya tabbatar da cewa mutanen nigeria su kasance cikin shiri tun daga watan October domin zasu fara sako makami mai linzami sanfurin (DAWAKILL MASARANEYI DA KUMA SHINFAKARAR)

Sunan Kungiyar Shine AREWA AVENGERS MASU YAKI DA TSADAR ABUNCI….

HAHAHAHAHAHA……

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *