Filin Karkanda a rude, cikin gari a cike; yadda Katsinawa suka yi murnan nasarar zuwa gasar ‘Firimiya’ (Hotuna)

0
0

Amintacciyar kafar labaran ku ta Katsina Post HAUSA ta shaidi yadda ta kaya a tsakanin kungiyar kwallon kafa ta jihar Katsina da kuma takwarar ta ta jihar Jos a wasan karshen da suka buga a jiya a filin wasa na Karkanda wanda ya ba masu masaukin bakin damar zuwa gasar firimiya ta kasar Najeriya a kakar wasa mai zuwa.

img-20161001-wa0011 img-20161001-wa0010img-20161001-wa0008

Wakilin mu na harkokin wasanni Hassan Ahmad ya halarci filin wasan tare kuma da zagayawa a cikin gari jim kadan bayan kammala wasan ya kuma dauko mana wadannan hotunan.

img-20161001-wa0007img-20161001-wa0004

Kungiyar ta Katsina utd dai ta samu nasarar doke Kogi utd da ci 1 mai ban haushi a inda kuma abokan hamayyar su na Mighty Jets suka sha sha kashi hannun masu masaukin bakin su na Jigawa utd da ci 3 da nema. Wannnan ne ma ya ba Katsina utd damar dalewa a matsayi na daya a rukunin nasu da maki 26 inda mai bi wasu suke da maki 24.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *