Mu sha dariya: Labarin Shehu Jaha da malamin sa

Mu sha dariya: Labarin Shehu Jaha da malamin sa

Mu sha dariya: Labarin Shehu Jaha da malamin sa

0
1

Wata rana a makaranta sai malamin su Shehu ya shiga aji don yiwa su shehu jarabawa, a cikin tambayar sai malamin ya tambayesu da Cewa ; ” ka dauka kai soja ne da kuka dawo daga filin yaki , to Munaso ka rubuta Abubuwan da suka faru a lokacin kuna filin dagar”.

Malamin sai ya fara tattara takardun dalibai sai yaga takardar Shehu bai rubuta komai ba.

Sai malamin yake tambayarsa cewa  ” Shehu me yasa baka rubuta komai ba?”.

Sai shehu yace;  ” Ai ni  tin    A farkon yakin Aka kashe ni ” .

😂😂😂

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *