Masari ya ziyarci gidan ruwa na Ajiwa cikin dare

Masari ya ziyarci gidan ruwa na Ajiwa cikin dare

Daukar Nauyi: Funtua Mandate Promoters

Masari ya ziyarci gidan ruwa na Ajiwa cikin dare

0
0

Daga: Abu Aminu

Gwaman jihar katsina Aminu Bello masari yakai ziyarar bazata a ranar talata da misalin karfe 8 nadare domin gane ma idonshi aikin dake wakana nakafa sababbin injina da gwamnatin shi ta sawo domin inganta ruwan sha.

Masari dai yakai wanan ziyara ne domin gane ma idonshi dakuma tabbatar ma Al’umma cewa yanakokari wajen tabbatar masu da yacika Alkawarunkan da yadauka musaman ma na maganar Samar da wadataccen ruwan sha a jihar ta Katsina.

Andai baiyana wanan ziyara ne daga cikin kudurorin da gwamnan yadauka na bunkasa samar da ruwansha acikin garin katsina da kewaye.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *