Kotu tasake bada umurnin acigaba da rike Maryam Sanda, matar da ake zargi da kashe mijinta.

Kotu tasake bada umurnin acigaba da rike Maryam Sanda, matar da ake zargi da kashe mijinta.

Daukar Nauyi: Funtua Mandate Promoters

Kotu tasake bada umurnin acigaba da rike Maryam Sanda, matar da ake zargi da kashe mijinta.

0
1

A watan nubamba dai wani abu yafaru tsakanin Maryam Sanda dakuma mai gidanta, Wanda yanzu haka ya rasa rayuwarshi.

Maryma dai ana tuhumarta da kashe mai gidan nata Bilyaminu, wanda Alkalin ya umurci da a tsare Maryam a gidan kaso har sai ranar Alhamis 7/12/2017.

Alkalin dake kare wadda ake tuhuma yanemi kotu da tabada belin din wadda ake tuhuma, alkalin kuma yace baza’a bada belin dinta ba.

Maryam dai harkullum tana tajawo hankalin yankallo, domin azaman farko anga Maryam ta bayyana da Alqur’ani mai girma tare da charbi, yauma azaman kotun Maryam ta bayyana da charbi.

Alkalin dai ya nuna rashin jin dadinshi na yadda jami’an tsaro na yansanda da basu kawo mutane guda ukku ba da suke kusa da Maryam domin bada sheda.

Andai sake daga shari’ar zuwa 14/12/2017 disamba.

Abu Aminu, katsina post.

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *