Gwamnatin jihar Katsina za ta dauki ma’aikatan N-Power aikin dindindin

Gwamnatin jihar Katsina za ta dauki ma’aikatan N-Power aikin dindindin

Gwamnatin jihar Katsina za ta dauki ma’aikatan N-Power aikin dindindin

0
0

Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana tabbacinta na daukar, ma’aikatan N-Power da gwamnatin tarayya ta turowa ma’aikatar gonar jihar Katsina

Darackatan hukumar ma’aikatar gona ta jihar (KTARDA) Alhaji Ibrahim Shehu Musawa ne ya bayyana haka, a lokacin da ake gudanar da taron bita na sabbin ma’aikatan N-Power agro a babban dakin taro dake EEC dake cikin birnin Katsina .

Ya kuma bayyana cewa a bisa zage damtsen da Gwamna Masari ke yi wajen bai wa harkar gona fifiko ya sa jihar Katsina ta cikin jihohin dake tunkaho da albarkar nona

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *