Jaridar Katsina Post HAUSA na son jin ra’ayin ku masu bibiyar mu (Karanta)

Jaridar Katsina Post HAUSA na son jin ra’ayin ku masu bibiyar mu (Karanta)

Jaridar Katsina Post HAUSA na son jin ra’ayin ku masu bibiyar mu (Karanta)

0
0

Barkan mu da war haka. Muna so muji ra’ayin ku maso bibiyar KATSINA POST don inganta kafar yada labaran mu ta hanyar da zamu cigaba da ilmantar da ku game da al’amurran dake faruwa a zagayen mu.

Muna so ku saki jiki ku fada mana gaskiyar abun da ke ran ku kasantuwar ba mu da bukatar mu san ainahin mai bada amsar.

Ku latsa wannan shudin rubutun na kasa domin bada ra’ayin naku:

https://docs.google.com/forms/d/1KRsFMZqTVSdEpw-dHfQaH8xUyrcbuT4zUvvEq2Ph9YU/edit

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *