Kada ku zabi Masari a 2019 – Shema ya gargadi al’ummar Katsina

Kada ku zabi Masari a 2019 – Shema ya gargadi al’ummar Katsina

Kada ku zabi Masari a 2019 – Shema ya gargadi al’ummar Katsina

0
0

Tshohon gwamnan jihar Katsina Alhaji Ibraahim Shema yayi kira ga Jamaar Katsina dasu gaggauta korar Gwamna Masari daga karagar Mulkin jihar a zaben 2019.

Shema kuma yayi gargadi ga gwamna Masari daya bar sa sunanshi wajen tabar barewar mulkin Jam’iyyar APC.

Shema, a wata sanarwa daya fitar ta hannun mataimakinshi na musamman wajen yada labarai Mr. Oluwabusola Olawale yace gwamna Masari ya nuna gazawa a matsayin san na gwamnan jihar Katsina.

KU KARANTA: Jaridar Katsina Post HAUSA na son jin ra’ayin ku masu bibiyar mu (Karanta)

Daga bisani Shema ya kara da cewa hakika yabar naira biliyan sha hudu (N14bn) kafin barin sa daga mulki a shekarar 2015 sabanin biliyan hudu da Masari yake ikirari an bari.

 

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *