Dandalin Kannywood: Dalilin da yasa nayi ma Umma Shehu Tambaya akan addini – Aminu Momo

Dandalin Kannywood: Dalilin da yasa nayi ma Umma Shehu Tambaya akan addini – Aminu Momo

Dandalin Kannywood: Dalilin da yasa nayi ma Umma Shehu Tambaya akan addini – Aminu Momo

0
1

Shahararren jarumin fina-finan Kannywood Aminu Sheriff, wato Momoh ya wanke kansa daga zargin da ake yi masa cewa ya tozarta wata ‘yar fim a shirin nasa lokacin da ya yi mata tambayar da ake gani ba ta shafi harkar fim ba.
A cewarsa, ya yi wa Umma Shehu tambaya kan addinin Musulinci ne bayan ta bayyana masa cewa ba ta damu da kallon fina-finai ba saboda tana zuwa makaranta.

KU KARANTA: Kannywood Post: Yan sanda sun dirar ma Nafisa Abdullahi a Otel din Katsina da tsakar dare
Katsina Post HAUSA dai haka zalika ta samu cewa Aminu Sheriff, wanda ya soma fim sama da shekara 20 da suka wuce, ya fara ne da rubuta fina-finai kafin ya soma fitowa a matsayin jarumi.
Ya rubuta fina-finai irinsu Mugun Nufi, A yi dai Mu Gani da Dr Gulam.
Fim din da ya soma fitowa a ciki shi ne ‘Al-Mustapha’ wanda suka fito tare da fitaccen jarumi Alhaji Kabiru Maikaba.

Comment(1)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *