Abun da ya kamata ku sani game da Ahmed Rufa’i, sabon shugaban hukumar NIA

Abun da ya kamata ku sani game da Ahmed Rufa’i, sabon shugaban hukumar NIA

Daukar Nauyi: Funtua Mandate Promoters

Abun da ya kamata ku sani game da Ahmed Rufa’i, sabon shugaban hukumar NIA

0
0

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Ahmed Rufa’i Abubakar na cikin jihar Katsina a matsayin sabon shugaban hukumar binciken sirri ‘NIA’ a wata sanarwar da mai taimaka wa shugaban kasa Buhari a kan harkar yada labarai Mr Femi Adesina ya fitar a jiya Laraba.

A binciken da Katsina Post ta yi, ta gano cewa Ahmed Rufai na cikin garin Katsina ne.

Kamin yi masa wannan sabon nadin, Rufai ya rike mukamin babban mai taimakawa shugaban kasa a kan lamuran kasashen waje, tare da kyautata alaka a tsakanin juna.

Ya kuma yi aikace-aikace da dama a ciki da wajen kasar nan

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *