Zan yi tsabagen mulki in na zama Sarauniya – Rahama Sadau

Zan yi tsabagen mulki in na zama Sarauniya – Rahama Sadau

Zan yi tsabagen mulki in na zama Sarauniya – Rahama Sadau

0
0

Shahararriyar yar wasan finafinan Hausa a Nijeriya Rahama Sadau ta fitar da wasu hutuna a shafinta inda ta bayyana cewa za ta yi sarauta tamkar Sarauniya

” Zan yi abin da Sarauniyoyi ke yi , zan yi mulki ” inji Rahama Sadau

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *