Ra’ayi: Shirin S-Power Siyasa ce Ko yaudara – Daga Ibrahim S/Kuka

Ra’ayi: Shirin S-Power Siyasa ce Ko yaudara – Daga Ibrahim S/Kuka

Ra’ayi: Shirin S-Power Siyasa ce Ko yaudara – Daga Ibrahim S/Kuka

0
0

Gwamnan Jahar Katsina Rth Alh Aminu Bello Masari Yayi Wata Magana A Gidan Radio BBC Lokachin Da Ya Ziyarchi Qasar England Inda Yace Ma 6an Jarida Wannan Shekara Da Muke Chiki Shekarar Siyasa Che.

Tunda Shekarar Siyasa Che Kaga Babu Wani Abin Da Zasuyi Mai 6orewa Duk Shirin Da Zasu Shigo Dashi Yanxu To Sunan Shi Siyasa Ko Yaudarar Al’Umma.

Mutumin Da Ya Share Shekara Ukku Ba Wani Abu Bai Tunanin Kawo Hanyar Tallafawa Matasa Ba Sai Yanzu Dan Yaga Lokachin Siyasa Yazo Ka Nan Zaiche Wai Zai Dauki Mutum 5000 Aiki Muyi Tunani Yan Uwa .

Ga Alkawalin Da Yayi Ma Yan Casual Lokachin Yaqin Neman Zabe Bai Chika Ba Wanda Yache Zai 6auke Su Aiki Permanent In Yachi Gwamna Wannan Alkawali Shiru Yau Shine Zaiche Zai 6auki Mutane Aiki Kuma.

Bayan Yayi Alkawalin Chiyar Da Yara Yan Primary Break Fast Bai Yiba .

Ya Kuma Yi Alkawalin Bu6e File Asibitin Gwamnati Shida Iyalin Shi Itama Wannan Mgn Ta Zama Tarihi .

Ya Kuma Che Zai Kashe Joint Account Na Qananan Hukumomi Tare Da Yin Za6en Shugabanin Qananan Hukumomi Duk Baiyi Ba Sai Yanzu Yache Wai Yana Son Tallafawa Al’umma Bayan Yayi Sanadiyar Hana Yaran Mu Karatu Saboda Mafiyawan Chin Iyayen Mu Tallakawa Ne Ta Abinda Zasu Chi Sukeyi Yazo Yache Ya Kashe Biyan Ku6in Makarantar Yara

JAMA”A KADA MU YARDA DA WANNAN YAUDARA MU TSAYA TSAYE MU KORI APC DA MUTANEN TA 2019 IN ALLAH YA KAIMU LPY.

IBRAHIM S/KUKA SECRETARY  PDP SOCIAL MED ORGANIZATION KATSINA.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *