Kudurin kafa makarantar Kimiya ta Tarayya a Daura ya kai zagaye na biyu 

0
0

An gabatar da karatu na biyu a majalissa akan kaddamar da federal Polytechnic Daura.

Labari yazomana cewa majalissar tarayya ta gabatar da karatu na biyu dangane da kaddamar da federal polytechnic Daura.

Kudurin dai wani Dan majalissa na katsina ta Arewa senata Mustapha Bukhar yagabatar da kudirin inda takwaranshi sanata Ibn Na Allah ya sake karanta kudurin.

Rabi’u Musa Kwankwaso Wanda sanata ne daga jihar Kano tare da takwarorinshi sun yadda da kudurin kuma sun tattauna a zauren Majalissar.

Tuni dai aka mika kudirin ga kwamiti na musamman masu kula da manyan jami’oi domin nazari, kuma an umurcesu da su maido shi nan da sati 4.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *