Sankarau ya kashe mutum 46 a jihar Katsina – WHO

Sankarau ya kashe mutum 46 a jihar Katsina – WHO

Sankarau ya kashe mutum 46 a jihar Katsina – WHO

0
0

 

Kungiyar lafiya ta duniya WHO ta bayyana cewa mutum 46 sun mutu bisa barkewar cutar Celebro Spinal Menigitis (CSM) wadda aka fi sani da Sankarau a garuruwa daban-daban a cikin jihar Katsina

Mai magana da yawun hukumar ta WHO a jihar Katsina Umole Elfrida ya ce sun kuma sami sama da mutum 713 da ake zargin sun kamu da rashin tafiyar.

Ya ce WHO tare da hadin guiwa da kananan asibitoci ta gudanar da rigakafin cutar na kwanaki biyar a wasu kananan hukumomin jihar Katsina

Kananan hukumomin da suka amfana da shirin sun hada da : Bindawa, da Mani, da Kurfi da kuma karamar hukumar Jibia

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *