Jamilu Lion na samun karuwar magoya baya saboda

Jamilu Lion na samun karuwar magoya baya saboda

Jamilu Lion na samun karuwar magoya baya saboda

0
0

An bayya cewa farin jinin da Dr. Jamilu Lion Faskari ke samu kullum na tururuwar magoya baya na da nasaba da kyautatawa alumma da yake yi a duk safiyar Allah.

Tun bayan shigar shi siyasa gadan gadan a jamiyyar APC ta kara mamaya matukar mamaya a karamar hukumar Faskari.

Shi ne dan takakarar dan majalissar wakilai a karamar hukumar Faskari, da Sabuwa da kuma Kankara da zai gyara masu manyan asibitocinsu tare da zuba magunguna kyauta tun kafin ya ci zabe

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *