Wanene daga cikin wadannan yan takarar PDP zai iya kada Buhari a 2019?

Wanene daga cikin wadannan yan takarar PDP zai iya kada Buhari a 2019?

Wanene daga cikin wadannan yan takarar PDP zai iya kada Buhari a 2019?

0
0

Daga cikin yan takarar shugabancin Nigeria a tutar jam’iyyar PDP a yanzun akwai kuma kusan yan jam’iyyar goma da suka nuna aniyar fitowa takara a 2019, wanda in aka tsayar da daya daga cikinsu zai kara da shugaban kasa Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC a zabe mai zuwa

Daga cikinsu akwai :

1 Atiku Abubakar tsohon mataimakin shugaban kasa da ya fito daga jihar Adamawa

2 Donald Duke , tsohon gwamnan jihar Cross River

3 Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jigawa

4 Sanata Ahmad Muhammad Makarfi, tsohon gwamnan jihar Kaduna

5 Sanata David Mark, tsohon shugaban majalissar dattawan Nijeriya wanda ya fito daga jihar Benue

6 Ibrahim Hassan Dankwambo, gwamnan jihar Gombe dake mulki karo na biyu a yanzun haka.

7 Kabiru Tanimu Turaki , tsohon minista ,ya fito daga jihar Kebbi

8 Sanata Datti Baba-Ahmed , daga jihar Kaduna

9 Gwamna Ayodele Fayose, Gwamnan jihar Ekiti mai ci karo na biyu

10 Malam Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan jihar Kano sannan kuma tsohon ministan Ilimi.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *