Dandalin Kannywood: Jaruma Daso ta saki zafafan hotunan ta da mijin ta

Dandalin Kannywood: Jaruma Daso ta saki zafafan hotunan ta da mijin ta

Dandalin Kannywood: Jaruma Daso ta saki zafafan hotunan ta da mijin ta

0
0

Fitacciyar jarumar nan ta wasan Hausa a masana’antar fim ta Kannywood, Hajiya Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta saki zafafan hotunan ta tare da mijin ta.

Jarumar dai tayi fice sosai a masana’antar musamman ma a wajen rawar ta da take takawa ta tsiwa da fada a cikin fina-finan ta da dama.

A baya ne dai jarumar ta sake yin aure inda kuma ta bayyana a cikin wata fira da tayi da ‘yan jarida ta ce ita ba zata dena yin fim ba duk da kasancewar tayi Auren.

To yanzu haka dai jarumar na cigaba da fito a fina-finai duk da dai za’a iya cewa ta rage fitowa watakila saboda wasu harkokin na ta na daban dake da alaka da auren nata.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *