Sarkin Katsina yayi bikin nadin sarautar gargajiya ga mutane 9 (Sunaye)

Sarkin Katsina yayi bikin nadin sarautar gargajiya ga mutane 9 (Sunaye)

Sarkin Katsina yayi bikin nadin sarautar gargajiya ga mutane 9 (Sunaye)

0
0

A jiya ranar 16/08/2018 Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Dr Abdulmuminu Kabir Usman ya tabbatar wa Cigarin Mani Rt. Hon. Aliyu Sabiu Ibrahim Muduru sarautar WALIN GABAS DIN KATSINA tare da wasu mutane 8.

Nadi ya gudana yau a fadar mai martaba Sarki dake kofar soro Katsina.

SUNAYEN WADANDA AKA NADA MAGADDAI DA MASU RIKE DA SAURAUTUN GARGAJIYA

(1) Alhaji Abdullahi magajin garin jibian maje

(2) Magaji Tsagem Malam Buhari Tsagem

(3) Magaji Duwan Ahmed Suleiman

(4) Alhaji Mahmudu Zubairu Magaji ganuwa daga gundumar Kuraye

(5) Garba Ahmed Magaji Dan Kwaro daga gundumar mahuta

(6) Alhaji Suleiman Nuhu Abdulkadir Rimi magaji take tsumi daga gundumar Rimi

(7) Walin Gabas din Katsina Rt.Hon Aliyu Sabiu Ibrahim Muduru Muduru daga gundumar Mani

(8) Ambassador Dr. Ibrahim Sambo Maga isan katsina

(9) Prof Arma yau Bichi hamisu Wazirin malaman katsina

Dafatan Allah ya maida kowa Gidansa lafia na ciki dana Wajen jahar katsina Ameen.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *