Dalilai 10 da suka sa Engr. Nura Khalil kadai ya cancanta zama Sanatan Karaduwa- Funtua Mandate Promoters

Dalilai 10 da suka sa Engr. Nura Khalil kadai ya cancanta zama Sanatan Karaduwa- Funtua Mandate Promoters

Dalilai 10 da suka sa Engr. Nura Khalil kadai ya cancanta zama Sanatan Karaduwa- Funtua Mandate Promoters

0
0

1.Engr Muhammad Nura Khalil Mutunne Mai Ilimin Addini Da na Zamani Domin ya tsayu Akan tsoran Allah Cikin Gaskiya Da Rikon Amana.

2.Engr Muhammad Nura Khalil Yasan Makamar Aiki Domin kwararren Dansiyasane Kuma malaminta,Bayan HakaYa rike Babban Ofishin tuntuba a PTF inda ya kula Nigeria Baki Daya.

3.Engr Muhammad Nura Khalil Yanada Hikima Da Basira wadda Ba kowane Dan Adam yake dasuba,Yanada Kwarjini tareda Girmama Alummar Alummar Daya tsinci kanshi Aciki,Domin Bashida Abokin Gaba kowa Na shine,Kuma Shi na kowa ne.

4.Engr Muhammad Nura Khalil Yasha GwaGwarmaya ta Rayuwa Domin kullun Tunanin Shi Shine tayaya zai taimaki Alumma, mutum ne mai tausayi Da Hakuri akoda yaushe.

5.Engr Muhammad Nura Khalil yana Sigar Zama Shugaba, Yanada Hikimar Aiki,Yanada Gogewar Aiki,Yanada Baiwar Alumma Domin Anbayyanashi A matsayin Mutum Na (3) A Nigeria Dayakeda Dunbin Masoya Na Ban Mamaki.

6. Engr Muhammad Nura Khalil Yasan Lungu Da Sako Na yankin Karadua,injiniya ne da zaiyi Amfani Da Fikirarshi wajen Sauya taswirar Yankin Karadua Cikin Sauki.

7. Engr Muhammad Nura Khalil ya Sha wahalar Siyasa Domin tun lokacin Da ya Farata a 2003 Bai taba Shiga Ofis Da Sunan Zababben Shugaba ba Duk da cewa Yasha Cin zabubbuka Ana Hanashi,Bayaga Dawainiya Daya rika yiwa Jamiyyar APC tun tana App Da ANPP Kafin Ayi Maja,Yanzu ne Lokacin Maida mashi Da Biki.

8. A kalla Anasamu tituna Samada 57 a yankin Karadua Wanda Engr Muhammad Nura Khalil yayi a lokacin PTF,Ansamu Kwalbatoci Da Lambatu Samada 673 Wanda Engr Muhammad Nura Khalil yayiwa yankin Karadua Lokacin PTF.A yankin karadua kadai ya samarwa Mutane Samada 4000+ Aiki A lokacin Dayana PTF.

9. Duk inda Engr Muhammad Nura Khalil Yake a Fadin Duniya Dazarar Lokacin Sallah yayi Zai tsayadda komi yayita kafin yin wani Abu.Sabanin mafi yawa Daga cikin yan siyasa.

10.Engr Muhammad Nura Khalil Ya yarda Da Allah keda ikon komi Akan kowa Domin Shi Dan takarar Gwamna ne,Amma yanzu Haka yana takarar Sanata Bisa Rokon Da Alummar Karadua mukayi zuwa gareshi.

 

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *