Jerin sunayen sarakuna 50 da sukayi mulki a masarautar Katsina

Jerin sunayen sarakuna 50 da sukayi mulki a masarautar Katsina

Jerin sunayen sarakuna 50 da sukayi mulki a masarautar Katsina

0
0

A ranar 23 ga watan Satumbar shekarar 1987 ne dai aka baiwa Katsina jiha a lokacin mulkin shugaban kasa na wancan lokacin, Janar Ibrahim Badamasi Babangida.

Jihar Katsina dai tana da yawan kanan hukumomi 34 ne da kuma masarautun gargajiya guda 2 watau Masarautar Katsina da kuma Masarautar Daura.

Ga dai sunayen sarakunan da suka mulki masarautar Katsina nan tun daga tushe shekaru aru-aru da suka gabata:

 • 1 Kumayau
 • 2 Rumbarumba
 • 3 Bataretare
 • 4 Korau
 • 5 Jin-narata
 • 6 Yanka Tsari
 • 7 Jid-da yaki
 • 8 Muhammadu Korau (1348 – 1398)
 • 9 Usman Maje (1393 – 1405)
 • 10 Ibrahim Soro (1405 – 1408)
 • 11 Marubuci (1408 – 1426)
 • 12 Muhammadu Turare (1426 – 1436)
 • 13 Ali Murabus (1436 – 1462)
 • 14 Ali Karya Giwa
 • 15 Usman Tsaga Rana I (1475 – 1525)
 • 39 Ummarun Dallaje (1806 – 1835)
 • 46 Yero Dan Musa (1905 – 1906)
 • 47 Muhammadu Dikko (1906 – 1944)
 • 48 Usman Nagogo (1944 – 1981)
 • 49 Muhammadu Kabir Usman (1981 – 2008)
 • 50 Abdulmumini Kabir Usman (2008 – now)

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *