Waye Gwamna Masari  wanene Yakubu Lado? – Daga Abdurrahman Danja

0
0

KARYAR PDP TAKARE A JAHAR KATSINA! SHIGAR TATA APC

WANENE GOV MASARI WANENE YAKUBU LADO?

Waye Gwamna Masari  wanene Yakubu Lado? – Daga Abdurrahman Danja

By Abdulrahaman Haruna Danja P.A To Tata On Media and Publicity

Tin bayan kammala Zaben gwaji na yantakara gwamna da jamiyyar PDP tayi ranar 24/09/2018 Dantakara gwamnan katsina Umar Abdullahi Tsauri Tata wanda yake daya daga cikin yantakara mafi yawan jama’a a PDP ya tattara kayanshi dashida magoya bayanshi a PDP suketa fita cikin jamiyyar inda yacema kowa ya gaggauta fita hakan yasa jamiyyar APC taketa amsar baki da magoya baya zuwa Jamiyyar mai adalci wato APC.

H.E Aminu Bello Masari yasamu 80% nasara ta sake lashe zaben na gwamna a 2019 kasantuwar tsaida yakubu lado da PDP tayi sabida bakin jinin yakubu a PDP Yasa PDP Yanzu ta watse Zaben 2019 gayicen Dallatu yasake cinshi in sha Allah sabida kwararen dalilaina kamar haka –

PDP a Jamiiyance batada karfinda zata iya cin zabe a Local Government 34 dake jahar katsina, a cikin LGA 34 munada 491 rumfunan zabe, sanan Munada ward guda 361 PDP batada integrity din samun nasara a wayanan rumfunan zaben! Sabida PDP taci amanar Mutanen jahar katsina baki daya bakada wani aiki wanda PDP zafito tallar dantakara ta dashi sabida tindaga farko Yakubu lado baida integrity Wanda jamaar jahar katsina zasu amince dashi su zabeshi a matsayin Gwamnan jahar katsina.

Abu nabiyu Tata daya dawo APC Yadawo da duka jahar katsina idan kaduba a wancen karnin a PDP tata kadai yakeda structures tsayayu Wanda suduka sauran yantakara guda 6 babu wanda yakedasu misali

Tata dawo dawo gamamar kungiyace wacce taketa aikinta a fili dakuma jamaa a bayyane aikinsu gurguzun siyasace wanda duk dan siyasa ko dantakara gwamna zaiso ace yanada irin wayanan mutanen sabida yadda tsarin taswirah su take dakuma turba da akida da aka dora members na Movement Na Tata dawo dawo akai

Structure dinsu itace sunada state Exco mutum 20 a mataki na jaha, sanan sunada exco na zone a Zone guda 3 dake katsina.

Funtua zonal Structure mutum a 20 katsina zone mutum 20 Daura zone Mutum 20 idan kahadasu duka mutum 60 kenan a mataki na Zone wanda sunbi Masari akan shigar Maigida tata APC

Sunada Members structure tidaga mataki na akwatin zabe a cikin rufunan zaben katsina misali akowani akwatin zabe sunada tsayayar structure wacce take daukeda mutane guda 15 wanda akwai coordinator na wanan akwatin zabe tsarin shine kowane member a cikin 15 dinan yanada alhakin kawo mutum 10, 1person per 10 each ranar zabe!

Idan kahada 10*15=150 a akwatin zabe daya munada akwati 491 a jahar katsina idan kahada 150*491 atakaice a kowace structure ta Tata dawo dawo munada mutum =73650 da kowane mutum 15 zasu kawo total baki daya a jahar katsina wanda kuriace Wanda zasu zabi adalin gwamna Aminu Bello Masari daga Tata dawo dawo a mataki na akwatin zabe!

Sanan a mataki na Ward jahar katsina munada 361 Ward dawo dawo tanada structure ta Mutum 10 wanda Coordinator na Ward yake jagoranta idan kahada 10*361 zaibaka =3610 wanan itama kuriace maizaman kanta Wanda tata dawo dawo zasubama Masari in sha Allah a ranar zabe a mataki na ward.

Tata Dawo Dawo sunada LGA Coordinators a cikin kowace local government 34 dake jahar katsina da structures ta Mutum 15 a kowane mataki na kowace LGA 15*34=510 itama kuriace mai kyau daga Shuwagabanin Dawo dawo kadai ga masari in sha Allah.

Tata Dawo Dawo tanada Karfin Membership na sama da mutum dubu sabain da dari takwas da biyu 70,803 a lokacinda aka kirkireta a 2016 ayanzu idan akai census wato kidaya ta members na Tata dawo dawo anyi itifaki tanada members a hasashe dazasu kai samada mutum dubu dari ukku da hamsin sabida tindaga ranarda aka kirkiri Tata Dawo Dawo Kullun members nasu karuwa sukeyi yanzu duka wayanan members da structures tindaga mataki na akwatin zabe har zuwa jaha Tata ya mallakama H.E Aminu Bello Masari su duka yace kowa yadawo APC yazabi Adalin gwamna Aminu Bello Masari a 2019.

Don Allan duk a PDP a jahar katsina wakeda wanan? Amsa itace babu kuma wayanan mutanen Wanda duk yake jahar katsina yasansu yasan aikinsu bawai bogi bace ba!

Abu na uku akwai Structure ta Jamiyya wacce tin bayan dawo War Tata PDP aka kafata mai suna PDP Change the Change sabida Alakanta kanshi da jamiyya tata ya mallakama shugabanci tafiyarshi karkashin chairman na PDP na LGA ko Exco na PDP a mataki na LGA alhakin shugabantar siyasa shi a jamiyyance Wanda Alh Umaru Makauraci Yake Shugabanta State Asst organising Secretary na PDP na jahar katsina Yanzu haka wayanan yan jamiyyar Wanda suke shugabantar hidimar tata sunata shiri yayi Nisa sabida yima tata biyyaya da amsa kiranshi zuwa APC dakuma yima mashi biyyaya na abama Rt Hon Aminu Bello Masari gudunmawa na ya zarce kan kujerar gwamnan katsina a 2019 in sha Allah, yanzu haka a cikin wayanan structure din na Change the change Tata yana tareda dasu sushigo tsundum cikin hidimar APC jiya
Shin Don Allah wakeda irin wanan tsarin a PDP idan ba Tata ba? Babu

Abu na Hudu akwai PDP National Youths Vanguard wacce Mustapha radda yake jagoranta wadda takeda membership na sama da mutum dubu ashirin a jahar katsina idan kahada 34 lga chairman da structures na wards zuwa Zone Wanda tin ranar da Tata yabar PDP suka bar PDP tareda tata dayawo APC suma suka biyoshi APC domin bama APC da Masari gudunawa a 2019 idan ba Tata ba duk PDP babu mai wanan Structure din.

Akwai Structure ta Malamai da masu addua almajirai karkashin shugabancin S.A Almajirai na Tata Mallam Musa mai barkono wayanan mabiyan tata ne wanda duk wani aiki dayashifi taimakon marasa galihu da almajirai da tata yakeyi yanayinshine ta hanunsu sunada structure mai karfi wacce duk jahar katsina babu irinta samada mutum dubu hamsin mata da maza yara da manya malamai da dalibai na islamiyoyi dakuma Mayan malamai duk katsina a PDP babu mai wanan tsarin sai Tata yayi zamadasu suma a tsohuwar government House yacemasu duk wata addua da aiki na taimako da akeyi sabida shi yanzu ayima gov Masari adalin gwamna wanan aikin domin yasamu nasara lashe Zaben 2019 In sha Allah.

Abu na Biyar akwai structure ta Kungiyoyi daban daban ta Social media Wanda Tata sukema aiki babu dare babu rana domin saida manufofin tata da PDP a Social media samada kungiya 50 tata yayi zamadasu yace daga yanzu yamaidasu suyima APC da masari aiki karkashin DG Media and Publicity na gwamna Domin yanzu APC ake Kuma Masari Za’aima aiki kyauta inda yakira duka shuwagabani da duka members na social media nashi yayi zamadasu ya jaddaamasu cewa Subi APC kuma suka amsa kira kowa yasani duk jahar katsina babu wanda yakeda gamamar social media Mai structures tindaga akwatin zabe har zuwa Ward zuwa LGA kamar Tata yau anwayi gari Duka sundawo APC sune sahun farko dasuka farama Tata biyayya zuwa APC yanzu haka babu sauran wata social media adawa a jahar Katsina kulun daga PDP Social Media Organization amsar Su naketayi suna fita PDP zuwa APC.

Umar tata kowa yasani jahar katsina ciki da wajenta yataimaki mutane talakawa marayu mata maza dalibai gajiyayu yabada jari sanoi ya aurar damn mata maza bakada aiki wanda yake na taimakon rayuwar alummah Wanda tata baiyiba a cikin ward 361 da rumfunan zabe baki daya dasuke jahar katsina don haka aiki ne mai sauki idan kahada da aikinda adalin gwamna dallatu yayi Tata yanada alfarma duk inda yashiga a jahar katsina yace azabi Masari da Buhari a zabesu cikin sauki da lumana sabida gaskia Da rikon amana.

Yakubu lado danmarake baida acceptability ko yarda daga masu bada kuriar zabe baida integrity da trust da yarda amincewa da talakawa jahar katsina zasu zabeshi a Matsayin dantakara gwamna a 2019

Tabbas yakubu baida alfarma wajen Yan boko ko maaikatan jahar katsina sabida record dinda yakedashi na rikewa da cinyema maaikata hakkinsu domin sanda Yana chairman na kankara LGA Yakubu saida yarike grand na kankara LGA na wata 3 wanda hakkine na maaikata da alummar kankara LGA, wanda basu taba mancewa dashi a tarihin su da jahar katsina

Haka sanda yana kansila na Danmaidaki ward a kankara LGA bai tsinamasu komai ba Don Allah ta ina PDP zasu Fara talar yakubu?

Wazai zabi yaku daga Danmaidaki ward ko daga kankara LGA? Yanzu haka akwai aiki samada da guda 20 wanda tata yayi a kankara yanzu haka makabartar Dake Danmarke tata yasayeta kyauta domin kyautatama Mutanen Danmarke Tata yafi yakubu alfarma a Danmarke ta kuria zabe haka yanzu akwai samada jika 10 daga Danmaidaki ward na Tata cikin matanda ya aurar kyauta akwai samada jikoki 50 na Tata a kankara local government na Tata inason mai karatu yasani Tata yanada alfarma dazaice a zabi Masari a Danmarke Danmaidaki Ward da kankara LGA fiye dashi ladon.

Idan kadako constituency na kankara/Sabua/Faskari Yakubu babu abinda yatsinanamasu a matsayinshi na Former reps Amman tata duk wani aiki na alheri babu irin wanda baiba a wanan yankin haka Mai girma gwamna dallatu Don haka Tata yanada alfarma ta vote wacce PDP da Yakubu basuda ita ranar zabe.

Mukoma Funtua zone minene yakubu yayi a matsayinshi na tsohon Sanata? LGA 11 dasuke Funtua zone nan ma lado baiyi komaiba, tata akwai garuruwa da yanzu haka sunmaida sunan garinsu dasuanan tata sabida aikinshi haka Maigirma gwamna yayi aiki Mai kyau yataimaki mutane yabama mata da Matasa sanoi Don haka Maigirma gwamna da Tata sunfi yakubu da PDP Alfarma a Funtua haka Duka jahar katsina.

Ni bansan ta ina PDP zasu faraba? Shin ta wanke Yakubu akan halinshi kota Wanke zaluncin PDP a zakutan Al’ummah? Dalllatu sai yayi takwas in sha Allah.

Rt Hon Aminu Bello Masari Mutumin kirkine Adaline kuma masoyin talakawane Don haka yanada good record dama Masari da kafur LGA da jahar katsina baki daya baida record na wani scandal ko cinye kudin talakawan jahar katsina.

Gwamna Aminu Bello Masari mutumin kirkine wanda Tata yasha fadi yafi Yakubu Chan chantar Mulkar mutanen jahar katsina irinsu yakubu basu dace dazama shuwagabanniba sam na alumah!

Kiraga mutanen jahar matasa masu ilimi yan boko da yan kasuwa mata da matasa kada kusake kuzabi PDP da Yakubu Masari da APC sune zabin jahar katsina in sha Allah a 2019.

Abdulrahaman Haruna Danja P.A to Tata on Media and Publicity
01/10/2018.KARYAR PDP TAKARE A JAHAR KATSINA! SHIGAR TATA APC

01/10/2018.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *