Da duminsa: ofishin EFCC ya kama da wuta bal-bal

Da duminsa: ofishin EFCC ya kama da wuta bal-bal

Daukar Nauyi: Rt. Hon. Abubakar Yahya Kusada

DAUKAR NAUYI: Hon. Salisu Yusuf Majigiri

Da duminsa: ofishin EFCC ya kama da wuta bal-bal

0
0

Gobara ta tashi a ofishin hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, dake Wuse 2 cikin garin Abuja, babban birnin tarayyar Nijeriya.

Mai magana da yawun hukumar Tony Orilade ya shaidawa majiyarmu ta Daily Nigerian cewa ba da dadewa ba za su fitar da jawabi game da lamarin.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *