Gwamnatin Tarayya ta yi rugurugu da kudaden rijistirashion na jarabawar NECO da JAMB

Gwamnatin Tarayya ta yi rugurugu da kudaden rijistirashion na jarabawar NECO da JAMB

Gwamnatin Tarayya ta yi rugurugu da kudaden rijistirashion na jarabawar NECO da JAMB

0
0

Gwamnatin Tarayya ta fitar da sanarwar rage kudaden rijistirashion din jarabawar kammala sakandare ta NECO, da kuma jarabawar share fagyen shiga Jami’a ta JAMB.

A yanzun za a biya naira dubu uku da dari biyar N3,500 a mai makon da lokacin da ake biyan naira dubu biyar N5,000 wajen yin rijistar JAMB.

Kudin jarabawar NECO kuma sun dawo dubu tara da dari takwas da hamsin N9,850, a maimakon dubu sha daya da dari uku da hamsin N11,350

Sabuwar dokar rage kudaden za ta fara aiki a watan Janairun 2019

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *