Tsohon Kakakin majalissar Katsina Aliyu Muduru ya yi magana bayan zaben sabon Kakakin majalissar

Tsohon Kakakin majalissar Katsina Aliyu Muduru ya yi magana bayan zaben sabon Kakakin majalissar

Tsohon Kakakin majalissar Katsina Aliyu Muduru ya yi magana bayan zaben sabon Kakakin majalissar

0
0

Tsohon Kakakin majalissar dokokin jihar Katsina Rh. Hon. Aliyu Sabiu Ibrahim Muduru dan majalissar dokokin jihar Katsina dake wakiltar karamar hukumar Mani, ya yi fatan alheri tare da taya murna a kan sabon zababben Kakakin majalissar dokokin jihar Katsina Hon Musa Tasi’u Mai Gari a shafinsa na Facebook

Ga abin ya rubuta;
“An zabi tare da rantsar da Rt. Hon Musa Tasiu Maigari a matsayin sabon Kakakin majalissar

Ina yi masa fatan alheri, Allah kuma ya bashi ikon gudanar da aikin Majalissa lafiya” inji Muduru

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *