Cikakkun sunayen da INEC ta fitar na yan takarar yan majalissun tarayya a jihar Katsina (APC/PDP) da za a buga zabe da su

Cikakkun sunayen da INEC ta fitar na yan takarar yan majalissun tarayya a jihar Katsina (APC/PDP) da za a buga zabe da su

Cikakkun sunayen da INEC ta fitar na yan takarar yan majalissun tarayya a jihar Katsina (APC/PDP) da za a buga zabe da su

0
0

Daga, Ibrahim M Bawa

 

 

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC, ta fitar da sunayen wadanda za su yi takarar kujerun yan majalissar tarayya, a babban zabe mai zuwa da za a yi a ranar Asabar 16 ga watan February din da muke ciki

A jihar Katsina muna da yan takarar da za su tsaya jam’iyyar a jam’iyyu daban-daban ammma mun zakulo na jam’iyyar PDP da APC kamar yadda muka samo su a jaridar Daily Trust.

 

Yan takarar sanatoci na jam’iyyar PDP a jihar Katsina:

Shiyar Daura : Hon. Mani Nasarawa

Shiyar Katsina : Hon. Hamisu Gambo (Dan Lawan Katsina)

Shiyar Funtua: ALhaji Shehu Inuwa Imam

Yan takarar yan majalissar wakilai na jam’iyyar PDP a jihar Katsina:

1. Mazabar Katsina : Hon Aminu Cindo

2. Mazabar Jibia/Kaita : Hon. Musa Lawal

3. Mazabar Dutsin-ma/Kurfi:Hon. Nura Amadi Kurf

4. Mazabar Kankara/Faskari/Sabuwa Hon. AbdulHadi Abdullahi

5. Mazabar Musawa/Matazu: Hon. Sada Abdullahi

6. Mazabar Mani/Bindawa constituency: Hon. Ali Haro Jani

7. Mazabar Mashi/Dutsi: Hon. Sa’idu Yusuf

8. Mazabar Sandamu/Daura/Maiadua constituency: Hon. Usman Tela

9. Mazabar Funtua/Dandume constituency: Hon. Abdulaziz Tijjani Bega

10. Mazabar Rimi/Charanchi/Batagarawa constituency: Hon. Abdul Sule Dan Jaura

11. MazabarZango/Baure constituency: Hon. Sani Ado Yanduna

12. Mazabar Malumfashi/Kafur: Mustapha Salisu

13. Mazabar Bakori/Danja: Hon. Ibrahim Tukur

14. Mazabar Batsari/Danmusa/Safana/Batsari constituency: Hon. Ali Iliya

15. Mazabar Kankia/Ingawa/Kusada: Abdussamadu Yusuf

 

Yan takarar Sanata na jam’iyyar APC a jihar Katsina:

Shiyar Daura : Ahmad Babba Kaita

Shiyar Funtua: Bello Mandiya,

Shiyar Katsina ta Tsakiya : Kabir Barkiya

Yan takarar yan majalissar wakilai na jam’iyyar APC a jihar Katsina:

1 Mazabar Kankia/Ingawa/Kusada – Hon. Abubakar Yahaya Kusada

2 Mazabar Mashi/Dutsi – Hon. Mansur Ali Mashi

3 Mazabar Musawa/Matazu – Amadu Usman

4 Mazabar Katsina – Salisu Isansi

5 Mazabar Mai’adua/Daura/Sandamu – Fatihu Muhammad

6 Mazabar Safana/Danmusa/Batsari – Ahmad Dayyabu Safana

7 Mazabar Kaita/Jibia – Hon. Sada Soli Jibiya

8 Mazabar Dutsin-ma/Kurfi – Armaya’u Abdulkadir (AY)

9 Mazabar Kankara/Faskari/Sabuwa – Hon. Murtala Isah

10 Mazabar Malumfashi/Kafur – Hon. Babangida Talau

11 Mazabar Batagarawa/Rimi/Charanchi – Hon. Hamza Dalhatu

12 Mazabar Mani/Bindawa – Hon. Aminu Ashiru

13 Mazabar Zango/Baure – Hon. Nasiru Sani

14 Mazabar Funtua/Dandume – Hon. Muntari Dandutse

15 Mazabar Bakori/Danja – Eng. Yakubu Nuhu Danja.

Wadannan sune sunaye na karshe da hukumar zabe ta fitar da za su ahiga cikin babban zaben dake tafe a ranar Asabar mai zuwa na jam’iyyar PDP da APC a jihar Katsina

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *