Da Duminsa: jam’iyyar APC ta lashe zaben kananan hukumomin, Faskari, Batagarawa, Kaita, Jibiya da sauransu

Da Duminsa: jam’iyyar APC ta lashe zaben kananan hukumomin, Faskari, Batagarawa, Kaita, Jibiya da sauransu

Da Duminsa: jam’iyyar APC ta lashe zaben kananan hukumomin, Faskari, Batagarawa, Kaita, Jibiya da sauransu

0
0

Daga, ibrahim M Bawa

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta fitar da sakamakon zaben karamar hukumar Faskari da aka yi na shugaban kasa da yan majalissar tarayya.

Jam’iyyar APC mai mulki ita ce ta lashe zabubbukan gaba dayan su.

A zaben shugaban kasa jamiyyar APC ta samu kuru’u44987, a inda mai bi mata jam’iyyar PDP ta samu kuru’u 14648

Dr. Muhamud Sani daga Jami’ar gwamnatin tarayya dake Dutsinma, shi ne ya jagoranci bayyana sakamakon zaben

Haka kuma a zaben dan majalissar dattawan dake wakiltar shiyar Katsina ta Kudu, a nan ma jam’iyyar APC ce ta lashe zaben da kuru’u
APC – 40087 a inda PDP ta zo na biyu da kuru’u 20103

Sai kuma a zaben yan majalissar wakilai a mazabar Kankara, da Faskari da Sabuwa jamiyyar APC mai mulki ce ta lashe zaben a karamar hukumar ta Faskari da kuru’u 41504 sai Kuma jamiyyar PDP ta samu
18397

Haka abin yake a wasu kananan hukumomi dake nan cikin jihar Katsina, kamar yadda Surajo Yandaki ya rawaito mana, inda a can ma jam’iyyar APC ce ta lashe zaben gaba dayansu da aka buga a jiya Asabar 23 February 2019

A karamar hukumar KAITA APC, 26, 755. PDP, 8131

JIBIA LG. APC, 29,756. PDP, 12, 503

TOTAL. APC, 56, 511, PDP, 20, 634

INTERVAL= 35, 877

Karamar hukumar RIMI

Presidential Results

APC==33361
PDP==8818

Senatorial Results
APC==30,070
PDP==12,517

Reps
APC==28,266
PDP==11,664

Karamar hukumar BATAGARAWA

Presidential
APC==37,695
PDP==8,453

Senatorial:
APC==36,431
PDP==10,975.

Reps
APC==36,112
PDP==10,988

 

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *