Buhari ya ba Atiku kuru’u 500,000 a Katsina kawo yanzun a INEC

Buhari ya ba Atiku kuru’u 500,000 a Katsina kawo yanzun a INEC

Buhari ya ba Atiku kuru’u 500,000 a Katsina kawo yanzun a INEC

0
0

Ibrahim M Bawa

Buhari na gaban Atiku da kusan kuru’u 500,000 da aka bayyana sakamakon su a jihar Katsina

Kawo yanzun a yau Litinin a kananan hukumomi 20 cikin 34 dake cikin jihar Katsina, shugaban kasa Buhari na jamiyyar APC ya ba Atiku Abubakar na jamiyyar PDP tazarar sama da wajen kuru’u dubu dari biyar

A kananan hukumomi 20 din da aka tattara a hukumar zabe ta jihar Katsina shugaban kasa Buhari ya samu adadin kuru’u 640,254, inda ya shiga gaban Atiku da ya samu kuru’u 160,265, kawo yanzun.

A ci gaba da biyo mu domin jin yadda ta kaya a sauran wuraren.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *