Taya Murna: Arc. Kebram ya roki yan Nijeriya da su taimaki Buhari wajen ciyar da Nijeriya zuwa mataki na gaba (Next Level)

0
0

Arc. Kebram ya taya shugaban kasa Buhari murnar lashe zabe

Ibrahim M Bawa

Shugaban kungiyar manoman Nijeriya (President Of All Farmers Association of Nigeria AFAN) Arc Kabir Ibrahim Faskari Kebram kuma jigo a jamiyyar APC, ya bayyana farincikinsa tare da taya shugaban kasa Muhammadu Buhari murnar sake lashe zaben shugaban kasar Nijeriya karo na biyu.

Arc. Kebram ya kuma roki yan Nijeriya da su taimaki shugaban kasar wajen ciyar da kasar zuwa mataki na gaba.

Ya kuma bayyana cewa babban abin alfaharin kasarmu shi ne samun ingantacciyar rayuwa ga al’ummar kasarmu ba tare da nuna bambanci addini ko kabilanci da jinsi ba.

“Ina mana fatan samun karuwar wadatuwar arziki, zaman lafiya, da kuma samun ingantacciyar lafiya, tare da taimakon Allah” inji Arc. Kebram

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *