NYSC ta fara rijistar masu yi wa kasa hidima na rukunin A 2019

NYSC ta fara rijistar masu yi wa kasa hidima na rukunin A 2019

NYSC ta fara rijistar masu yi wa kasa hidima na rukunin A 2019

0
0

Ibrahim M Bawa

Hukumar matasa masu yi wa kasa hidima ta Nigeria NYSC ta fara gudanar da rijistar sabbin masu yi wa kasa hidima na zongon 2019 rukunin A, daga yau Litinin 4 ga watan March zuwa ranar Talata 19 ga watan March 2019

Bayanin haka na kunshe a cikin sanarwar da hukumar ta sanar a shafinta na Facebook,in da ta bayyana cewa za a fara tun daga yau Litinin zuwa Talata 19 March

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *