Da na kammala wa’adin mulkina na 2 Daura zan dawo da zama – Buhari

Da na kammala wa’adin mulkina na 2 Daura zan dawo da zama – Buhari

Da na kammala wa’adin mulkina na 2 Daura zan dawo da zama – Buhari

0
0

 

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alkawarin komawa Daura, bayan kammala mulkinsa na biyu.

Buhari ya ce zai koma da zama a gidansa da zaran y agama mulkinsa.

Ya bayyana akan ne a lokacin da ya karbi bakuncin sarakunan gargajiya karkashin jagorancin Sultan na Sokoto, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, a fadar Shugaban kasa da ke Abuja.

Ya bukaci sarakunan gargajiya da su yi yaki da laifuka, sannan Shugaban kasar ya bayyana cewa su shirya taka muhimmin rawa wajen hana ayyukan laifi a yankunansu.

Shugaban kasar ya lissafa matakan da gwamnatinsa ta dauka domin inganta tsaron kasar yayinda ya mayar da hankali wajen tabbatar da daidaituwar al’amuran kasar.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *