Ku sayar da mota ta, ku ciro sauran Naira miliyan 2 ta a banki – inji wani dan Katsina da aka sace

Ku sayar da mota ta, ku ciro sauran Naira miliyan 2 ta a banki – inji wani dan Katsina da aka sace

Ku sayar da mota ta, ku ciro sauran Naira miliyan 2 ta a banki – inji wani dan Katsina da aka sace

0
0

Ku sayar da mota ta, ku ciro sauran Naira miliyan 2 ta a banki – inji wani dan Katsina da aka sace 

Ku Sayar Da Motata Tare Da Ciro Miliyan Biyun Dake Asusuna, Sakon Wanda Aka Yi Garkuwa Da Shi A Hanyar Abuja-Kaduna Ga Iyalansa

Muntari Yusuf, wanda ma’akacin gwamnati ne, wanda aka yi garkuwa da shi a babban titin Abuja da Kaduna ya umarci iyalansa da su sayar da motar sa tare da ciro naira miliyan biyun dake asusun ajiyarsa domin hada kudin fansa.

Muntari yana daga cikin matafiyan da aka yi garkuwa da su a hanyar ta Abuja a ranar Talatar da ta gabata a hanyarsa ta zuwa Abuja.

A yayin hira da shi ta waya masu garkuwan sun bayyana cewa suna bukatar miliyan 50 kafin su sako shi.

Inda a lokacin da iyalan Muntarin suka hada kudin da ya kai miliyan shida, masu garkuwan sun bayyana cewa wannan zancen banza ne.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *