Gwamnatin tarayya ta amince wa foliteknik din Katsina kwasa-kwasan digri 11

Gwamnatin tarayya ta amince wa foliteknik din Katsina kwasa-kwasan digri 11

Gwamnatin tarayya ta amince wa foliteknik din Katsina kwasa-kwasan digri 11

0
0

Gwamnatin tarayya ta amince wa foliteknik din Katsina kwasa-kwasan digri 11

Hukumar Jami’o’in Nijeriya ta amince wa Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Hassan Usman Katsina su fara Digiri a kwasakwasai 11

Hukumar Jami’o’in Nijeriya (NUC) ta amince wa Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Hassan Usman Katsina da su fara gudanar da kwasakwasan Digiri har goma sha daya a cikin Kwalejin.

Sakataren Sashin koyarwa na Kwalejin Kwamrad Mansur Garba shi ne ya bayyana haka kamar yadda Katsina Post ta rawaito.

Kwasakwasan da hukumar ta aminta da a fara gudanar da digiri a kansu a cikin Kwalejin sune:

1. B. Tech Industrial and Technical Education

2. B. Tech Automobile Technology

3. B. Tech Building Technology/Wood Work Technology

4. B. Tech Electrical/Electronics Technology

5. B. Tech Metal Work Technology

6. B. Tech Biology Education

7. B. Tech Chemistry Education

8. B. Tech Mathematics Education

9. Psychology

10. Education Foundation

11 Curriculum

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *