Gwamnan Masari ya nada sabbin masu bashi shawara 13 (Jerin sunaye)

Gwamnan Masari ya nada sabbin masu bashi shawara 13 (Jerin sunaye)

Gwamnan Masari ya nada sabbin masu bashi shawara 13 (Jerin sunaye)

0
0

Gwamnan Masari ya nada sabbin masu bashi shawara 13 (Jerin sunaye) 

Maigirma gwamnan jihar Katsina Rt. Hon. Aminu Bello Masari yayi sabbin Nade Nade na masu bashi shawara na musamman a Sabuwar Gwamnatin sa da zai kafa.

Mun samu cewa Gwamnan ya nada mutane 13 a matsayin na masu bada shawarar a bangarori daban daban.

Ga dai sunayen wadanda aka nada din:

Muntari Lawal – Government House

Kabir Shuaibu – Political Affairs

AbdulKadir M. Nasir – Economic Empowerment and Special Intervention

Abdullahi Ibrahim Mahuta – Legislative Matters

Hussaini Adamu – Karaduwa Employment Promotion

Comrade Tanimu Lawal Yar’adua – Labour and Productivity

Abdu Habu Dankum – Rural and Semi-Urban Water Supply

Aminu Lawal Jibia – Skills Acquisition and Vocational Training

Dr Lawal Usman Bagiwa – Livestock and Grazing Reserves

Khalil Ibrahim Aminu – Youth

Dr Muhammad Bashir Usman Ruwan Godiya – Higher Education

Hamza Mohammed Borodo – Drugs, Narcotics and Human Trafficking

Bashir Dayyabu – Intergovernmental and Development Partners

Muna masu addu’ar Allah Ya taya su ruko kuma Yayi masu jagora.

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *