SHAWARA DA AKA YANKE ITACE-: TAKARAR DANMAJALISSA JAHA WANDA ZAI WAKILCI KARAMAR HUKUMAR DANJA A MAJALISSA DOKOKI TA JAHAR KATSINA IN SHA ALLAH 2023

SHAWARA DA AKA YANKE ITACE-: TAKARAR DANMAJALISSA JAHA WANDA ZAI WAKILCI KARAMAR HUKUMAR DANJA A MAJALISSA DOKOKI TA JAHAR KATSINA IN SHA ALLAH 2023

SHAWARA DA AKA YANKE ITACE-: TAKARAR DANMAJALISSA JAHA WANDA ZAI WAKILCI KARAMAR HUKUMAR DANJA A MAJALISSA DOKOKI TA JAHAR KATSINA IN SHA ALLAH 2023

0
0

SHAWARA DA AKA YANKE ITACE-: TAKARAR DANMAJALISSA JAHA WANDA ZAI WAKILCI KARAMAR HUKUMAR DANJA A MAJALISSA DOKOKI TA JAHAR KATSINA IN SHA ALLAH 2023.

Assalamualaikum warahamatullah Aa’uzubillahi minnar shaidanu rajim bissmillahi rahamanirahim!

Bayan doguwar shawara dakuma amsar shawarwarin danayi tin Bayan post danayi na neman shawara yau sati guda kwana 7 bakwai inda nanemi shawara mutane a wanan kafa ta sadarwa ta zamani cewa inada shawaar yin takara Danmajalissa Tarayya wanda zai wakilci Kananan hukumomi Bakori/Danja a kakar zabe ta 2023.

Karshe yau Kamar yadda nace Zan bayyana shawara wacce akabani wacce tazama mafi rinjaye in Sha Allah. Kafin natafi Kan Wanan shawara damuka yanke Dani daku Baki daya zanyi godia da mussamman ga duk Wanda ya aiko da shawara shi zuwa gareni Kota hanyar Kiran waya ko Sako ta mail ko text massage ko anan kafar sadarwa ta zamani dakuma Wanda sukazo har gida suka sameni Nagode sosai Nagode sosai Ya Allah yabar kauna yabar zumunci Amin.

Abinda yafi bani shaawa da dadi shine yadda kusan Kashi 99% a cikin 100% suka amince Dani akan cewa Zan iya wanan ba Yar karamar nasarabace ga duk Maison siyasa ko sha’awar Siyasa Nagode matuka Allah yabamu ikon iyawa Baki daya Amin.

Ina Mai godia ga malamaina a mataki tindaga Primary har zuwa jamia dayawansu sunkirani Kuma sunbani hadin Kai sunbani shawara sunkama tabbatar mani da bada gudunmawa ko saka jarinsu akan duk abinda natasa nake nema Akan wanan kudiri godia ta musamman ga Professor Aliyu Jibia na shashin koyar da siyasa ta jamia Bayero Malamin siyasa malamin addini Kuma Tsohon amini ga shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari akan addua dayayi Mani dakuma karfafani da yayi akan wanan kudiri da Shirin dayake dashi akaina gameda wanan kudiri Nagode sosai Allah yabar zumunci yakarama Mallam lafia Amin.

Akwai Yan Siyasa iyayan gidana dasuke bani shawara ciki da waje jahar katsina da Wanda suka dauki Alkawari saka jari akaina nayi mamaki matuka nakuma gode kwarai Allah yabamu saa Amin summa Amin. Bazan so nakira Sunan wani Dan Siyasa ba anan nabarma kaina sai lokaci yayi idan Allah yakaimu 2023 in Sha Allah.

Ina godia ga abokaina na Jamiar Bayero Wanda suka bani shawara dakuma karfafani akan wanan kudiri Nagode kawarai godia ta musamman ga (Comarade Mai Mai) abokin gwagwarmaya Dan Siyasa Wanda yadauki Alkawari saka jarinsa da kudinshi akai na Akan yin wani Abu akwai su dayawa Wanda suka dauki irin wanan Alkawari lokaci bazai Bari na bayyanasu ba Nagode kwarai Allah yabamu saa Amin.

Godiya ta mussamman ga Alumar Kananan hukumomi Bakori da Danja dasuka karfafani kusan nasamu hadin Kai garesu Baki daya da sauran abokan hudda Baki daya matasa dasuka karfafani Wanda bama Yan Jahar katsina bane dakuma wayanda Yan Jahar katsina ne Amman ba Yan yankin Bakori da Danja ba Nagode sosai Allah bada ladan zumunci Amin.

Godia ta musamman ga matasa da dattawa da Yan Siyasa Yan kasuwa da Yan Boko na Danja local government dasuke kirani sukayimani albishir dakuma bada hadin Kai agareni akan wanan kudiri idan Allah yakaimu 2023.

Zantafi kaitsaya Domin sanarda Alumah baki daya cewa lokacin siyasa baiba dasaura muma ba kanfen mukeba Kuma bashi zamuyiba sai lokaci yayi in Sha Allah wanan Jin raayine kawai ba lokacin siyasa bane mujira sai lokaci yayi kowa take yayi home work akan wanan kafin 2023.

Alhamdulilah Allah mungodemaka kamar yadda kukasani an tattauna abubuwa dayawa Wanda bazasu lissafuba anan karshe mafi rinjaye shawara a cikin Kashi 99% a cikin dari sun bada Shawarar yin Takara DANMAJALISSA JAHA WANDA ZAI WAKILCI KARAMAR HUKUMAR DANJA A MAJALISSA DOKOKI TA JAHAR KATSINA A 2023 IN SHA ALLAH.

Wanan shine raayinda aka yenke zaabi in sha Allah zamu gwada sa’a zamu jaraba zamuyi addua Muna neman shawara yadda za’ai dakuma abinda za’ai idan Allah yakaimu kakar siyasa 2023 in Sha Allah.

Ina godia ga jama’ar karamar Hukuma Danja baki daya daga ward 10

Danja A

Danja B

Yakaji A

Yakaji B

Kahutu A

Kahutu B

Dabai

Tsangamawa

Tandama da Jiba

Nagode kwarai sai lokacin Kuma siyasa yayi in Sha Allah manufofinmu dakuma kudirnnmu zasufito idan Allah yakaimu Lafia Muna fata dakuma neman hadin Kai wajenku Baki daya, matasa kusani wanan aikin nakune ba aikin kudi bane aikin gayyane aikin Alumah ne, kuzo mu jaraba sa’a a 2023 idan Allah yakaimu kada kowa yaji komai akan wanan muyi Addua Kuma kowa yashirya Akan wanan masu magana akan kudi kada su damu akan wanan sai lokaci yayi domin kusan duk matasa kusan wanan ce matsalarsu a Siyasa Muna addua Allah yabamu Aron Rai da Alheri Akan Abun domin mutane zamuyi in Sha Allah.

Nagode Allah yabada ladan zumunci Amin summa Amin.

Ambassador Abdulrahaman Haruna Danja

08067538735

abduldanjah88@gmail.com

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published. Required fields are marked *