Home Abubakar Aminu

Abubakar Aminu

An bankado haramtacciyar kasuwar hada hadar man fetur a jihar Katsina

Angano wannan kasuwancin a wani kauye Wanda ake kira Dan-Hako Wanda yake iyaka ne tsakanin Jibiya, Katsina da kuma Maradi ta jihar Nijer. Kauyen yana da mahadar titina daban daban tare da itatuwa. Kauyen dauke yake da mutane da ke yaren faransanci da kuma wasu mutanen da me yaren Hausa. Kauyen Wanda yake kusa da […]

Muhimman abubuwa 7 ga duk wanda zai yi rijistar S-Power

muhimman abubuwa guda 7 da suka zama dole ga duk Wanda za’ayi rijistar S.power. Shirin S.power shirine Wanda gwamnatin jihar Katsina kalkashin jagorancin Aminu Bello Masari ta kirkiro domin rage zaman banza da samawa matasa aikin yi Gwamnatin jihar Katsina ta fitar da takardar gayyatar ne ga duk mai sha’awar shiga cikin shirin madamar yanada […]

Cutar Sankarau ta hallaka mutane 8 a jihar Katsina

Ansamu ballewar cutar Sankarau a jihar Katsina wadda tayi sanadiyar mutuwar mutane 8 a jihar Katsina. Cutar Sankarau ta hallaka mutane 8 akauyen Bugaje da ke karamar hukumar Jibiya. Saad Sulaiman ya bayyana ma Jaridar Vanguard afkuwar lamarin a yau. Sulaiman ya bayyana cewa ansamu barkewar annobar ta Sankarau daga ranar Litinin zuwa ranar Juma’a […]

Hukumar NDLEA ta cafke mota makare da miyagun kwayoyi a Funtua 

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi sun yi nasarar cafke mota dauke da kayan maye a Funtua Daga Abu Aminu Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA tasamu nasarar chafke kayen maybe a jiya juma’ a garin Funtua Hukumar hana sha da fataucin miyagun Kwayoyi sun yi nasarar chafke  mota kirar daf dauke […]

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi sun yi nasarar cafke mota dauke da kayan maye a Funtua

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA tasamu nasarar chafke kayen maybe a jiya juma’ a garin Funtua Hukumar hana sha da fataucin miyagun Kwayoyi sun yi nasarar chafke  mota kirar daf dauke da kodin. Hukumar ta reshen karamar funtua ta yi nasara kamasu a jiya juma’a dauke da kodin katan katan.  

Gwamnatin jihar Katsina za ta fara ciyar da dalibai abinci a wannan watan

Gwamnatin jihar Katsina kalkashin jagorancin Aminu Bello Masari za ta fara ciyar da dalibai Yan primary abinci acikin wannan wata. Mai ba Gwamnan shawara akan harkar ilimin yaya Mata Hajiya Binta Abba Umar ta ce gwamnati tafara ba jami’anta kudaden domin fara shirin. Hajiya Binta Abba Umar tayi kira ga iyaye da Malamai da kuma […]

Kudurin kafa makarantar Kimiya ta Tarayya a Daura ya kai zagaye na biyu 

An gabatar da karatu na biyu a majalissa akan kaddamar da federal Polytechnic Daura. An gabatar da karatu na biyu a majalissa akan kaddamar da federal Polytechnic Daura. Labari yazomana cewa majalissar tarayya ta gabatar da karatu na biyu dangane da kaddamar da federal polytechnic Daura. Kudurin dai wani Dan majalissa na katsina ta Arewa […]

Masari yaraba kayan sana’o’i ga Daliban Youth Craft Village

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bada kayayyakin sana’oi ga daliban makarantar kayan sana’ar hannu watau Youth Craft Village. Andai kaddamar da kayanne a yau Talata 6/3/2018 a babbar harabar Makarantar da ke NYSC katsina akan titin zuwa Mani. Kayayyakin sun had a da injinan Welda, kayan gyaran waya, kayan gyaran gashi na Mata, […]

Ni dai ina nan daram-dam a PDP- Inji Tata

Umar AbdullahibTsauri Tata yace yananan a jam’iya tai ta PDP. Tata yafadi hakane ayau Litinin a jihar Katsina, yayin da aka kammala zaman kotu da shi. Tata dai yana shari’a da gwamnatin jihar Katsina akan wani shiri da zai kaddamar a kauyen Mashi da Dutsi a shekarar 2017. Dan takarar Gwamnan yace baiga dalilin da […]

Gwamnatin jihar Katsina ta kashe Naira miliyan 10 wajen ginin sabuwar Kofar Kaura – Nadada

Gwamnatin Jihar Katsina ta kashe zunzurutun Kudi Naira Miliyan 10 wajen Gina sabuwar Kofar Kaura. Gwamnatin jihar Katsina kalkashin jagorancin Aminu Bello Masari ta kashe kudi kimanin Naira Miliyan 10 wajen Gina sabuwar Kofar Kaura. Alhaji Usman Nadada Wanda shine shugaban ma’aikatar Kula da Tsare_Tsare da yanayi na gine gine a jihar katsina, yabayyana cewa […]