Daukar Nauyi: Rt. Hon. Abubakar Yahya Kusada

DAUKAR NAUYI: Hon. Salisu Yusuf Majigiri

Home Correspondent

Correspondent

Kowane ma’aikacin zabe za a biya shi N30,500 gaba dayan zabukan – INEC

ADaga Ibrahim M Bawa Laraba 20 February 2019     Shugaban hukumar zaben Nijeriya Farfesa Muhamud Yakubu ya bayyana cewa N30,500 za a biya ma’aikatan wucin gadin da za su gudanar da babban zaben Nijeriya da za a fara gudanarwa a ranar Asabar mai zuwa 23 ga watan February 2019, da kuma na gwamnoni da […]

Duk wanda ya saci akwatin zabe zai rasa ransa – Buhari ya yi gargadi

Ibrahim M Bawa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa duk dan siyasar da ya saka ‘yan daba su sa ci akwatin zabe suna yi ne a bakin rayuwarsu. Shugaban dai ya bayyana haka a wani taron gaggawa na shugabanni da masu ruwa da tsakina jam’iyyar APC da ya gudana a babbar sakatariyar jam’iyyar dake […]

An roki shugaban hukumar zaben jihar Katsina da ya tabbatar ba a canza sunayen ma’aikatan zabe ba

Tun a karonĀ  farko dama an zargi hukumar a wasu kananan hukumomin da zare sunayen daliban da INEC ta fara wallafa sunayen su, da suka yi tirenin, amma ba a saka sunayen su cikin wadanda da za su gudanar da aikin ba   Gamayyar wasu kungiyoyi a jihar Katsina sun yi tir gami da Allah […]

Ko kun san abin da Masari da Shema suka ce game da dage zabe?

Daga, Ibrahim M Bawa Lahadi 17 February 2019 Tun bayan dage zaben da hukumar zabe INEC ta yi a farkon safiyar ranar Asabar, mutane da dama suke ta mayar da martani a kan yadda suka kalli dage zaben. Ko a nan jihar Katsina, gwamna Masari shi ma ba a bar shi a baya ba, wajen […]

Dage Zabe: Ba mu yarda a ci gaba da kamfen ba – Shugaban INEC

Ibrahim M Bawa Shugaban hukumar zabe ta kasa INEC Farfesa Muhamud Yakubu ya bayyana cewa har yanzun hukumar ta haramtawa kowane dan takara ci gaba da kamfen har zuwa ranar da aka sanya ta yin zabe, kamar yadda aka riga aka rufe tun a daren ranar Alhamis. Ya kuma kara da cewa karbar katin zabe […]

Yadda yan Nijeriya ke ta ci gaba da ce-ce-ku-ce kan dage zabe

Ibrahim M Bawa   A yau Asabar 16 February 2019 ita ce ranar da hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC ta sanya domin gudanar da babban zaben shugaban kasa dana yan majalissar tarayya da suka kunshi yan majalissar dattawa dana wakilan Nijeriya, amma hakan bai yiyyu ba sakamakon daga zaben da INEC ta […]

Labari da duminsa: INEC ta dage zabe zuwa sati mai zuwa

Labari da duminsa: INEC ta dage zabe zuwa rana ita yau   Asabar 16 February 2019 Daga, Ibrahim M Bawa Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa ta dage zaben da za a yi a yau Asabar 16 ga watan February 2019 zuwa rana ita yau 23 ga watan February 2019. […]

Yadda Daurawa suka tarbi Buhari da ya halarci sallar Jumu’a Daura

Ibrahim M Bawa A yau Jumu’a mutane da dama sun fito suna kallon Buhari a lokacin da ya kammala sallar Jumu’a a babban Masallacin Jumu’a na garin Daura. Bayan kammala sallar ya taka da kafarsa ya shiga fadar sarkin Daura inda ya yi gaisuwa sannnan ya fito ya wuce gida. Mutane da dama suka fito […]

Shekaru 43 da kashe Janaral Murtala Muhammad (Tarihinsa)

An haifi janar Murtala Ramat Muhammed ranar 8 ga watan Nuwambar shekarar 1938 a garin Kano, ya yi karatu a kwalejin Barewa dake Zaria. A shekarar 1959 ya shiga aikin soji, inda yayi karatu a makarantar sojoji ta Royal Military Academy ta Sandhurst dake Burtaniya Janar Mutala ya samu mukamin Laftanal a shekarar 1961. Gabanin […]

Jahiliyya ta dawo: Yadda wani uba ya binne jaririyar da aka haifar masa kwana daya da haihuwa da ranta

Ibrahim M Bawa   Laraba 13 February 2019 Wani uba mai shekaru 20 Ashiru Abubakar, dake kauyen Janbiri a karamar hukumar Birnin-Kudu jihar Jigawa, ya shiga wata cakwakiya bayan ya dankarawa matarsa mai suna Hussaina Yusuf saki uku, bayan nan kuma wata kaunar juna ta sake shigarsu, ga shi babu halin auren juna har sai […]