Daukar Nauyi: Funtua Mandate Promoters

Home Author

Author

Alhamdulillah: Jirgin farko dauke da alhazan Katsina sama da 500 ya dawo gida

Alhamdulillahi jirgin Alhazan jihar Katsina na farko dauke da Alhazai sama da dari biyar ya sauka lafiya a filin sauka da tashin jiragen na tunawa da Marigayi tsohon gwamnan jihar Katsina Umaru Musa Yar’adua. Wannan dai na kunshe ne a cikin wata sanarwar manema labarai da jami’an hulda da jama’a na hukumar jin dadin alhazan […]

Zaben fitar da gwani: APC a jihar Katsina ta yi fatali da tsarin kato-bayn-kato

Daga Karshe dai Gwamnatin Jihar Katsina ba ta Amince da Tsarin Zaben Fitar da gwani na Kato-Bayan-Kato ba. Inda ta cimma Matsaya da abar Exco su yi Zabensu. Wannan Matakin dai na zuwa ne dai jim kadan bayan taro na Tattaunawa da masu ruwa da tsaki na Jam’iyyar APCn da aka gudanar yau Alhamis a […]

Kantomomi: Jam’iyyar PDP a Katsina ya kai Gwamna Masari kotun Allah-ya-isa

Kantomomi: Jami’ar PDP a Katsina ya kai Gwamna Masari kotun Allah-ya-isa Jam’iyyar adawa ta PDP tana kallubalantar soke shugabanin kananan hukumomi da gwamna Aminu Masari ya yi a jihar Katsina. A yau Talata, PDP ta shigar da kara a kotun koli inda take bukatar kotun ta soke kwamitin rikon kwarya da gwamnan ya kafa a […]

An shiryawa alhazan jihar Katsina walimar kasaita a Makka

Amirul Hajj Kuma Kakakin Majalisar dokoki ta jihar katsina Hon Abubakar Yahaya kusada ya Kara jawo hankalin daya daga Cikin masu Kama ma Alhazan jihar katsina gidaje a Makkah da ya Kara azama Wajen sama ma Alhazan jihar katsina gurare masu kyawo musamman a Birnin Makkah. Amirul Hajjin na magana ne a lokacin da suka […]

Sakamakon alheri: Kungiyar Tata Dawo Dawo ta baiwa Tata fom din takara da ta sawo masa

Kungiyar nan ta Tata Dawo Dawo a karkashin jagorancin shugaban ta na jihar Katsina Alhaji Umar Tukur ATK a yau ta hannanta masa fom din takarar gwamnan jihar Katsina da ta sawo masa. Kungiyar dai ta mika masa wannan fom din ne a gaban dubban mutanen da suka zo su shaida hakan daga kowane lungu […]

Hajjin bana: Amirul-Hajji ya jinjina wa alhazan Katsina

Amirul Hajji Kuma Kakakin Majalisar dokoki ta jihar katsina Hon Abubakar Yahaya kusada ya yaba da yanda Alhazan jihar katsina ke gudanar da zaman takewar su a nan Birnin Makkah Bayan kammala Aikin Hajjin su. Amirul Hajjin ya na magana ne a lokacin da yake zantawa da yan jaridu a nan Makkah a kan yanda […]

Dubun wani barawon kayan tiransifoma ta cika a Katsina (Hotuna)

A daren jiya ne dubun daya daga cikin barayin da ke satar kayan tiransifoma (Transformer) ta cika a unguwar rukunin gidajen Makera da ke a kan hanyar zuwa Daura. Barawon dai kamar yadda muka samu daga wajen wasu shaidun gani da ido sun ce Allah ya dauki rayuwar shi ne a lokacin dayake kwantar kayayyakin […]

Zababben Sanata Ahmad Babba ya sha alwashin kammala madatsar ruwan Dallaje

A ranar Alhamis din da ta gabata ne sabon zababben sanata mai wakiltar mazabar shiyyar Daura a majalisar dattawan Najeriya Honorabul Ahmad Babba Kaita tareda Ministan Albarkatun Ruwa na Nigeria Alhaji Suleiman Adamu Kazaure suka kai ziyara a madatsar ruwa na garin Dallaje dake karamar hukumar Bindawa don ganin inda aikin ya tsaya, dan abi […]

Gwamna Masari ya baiwa alhazan Katsina Riyal 300 barka da Sallah

Gwamna Aminu Bello Masari ya bada umurnin cewa da zaran alhazai sun koma birnin Makkah a baiwa kowane Alhaji Riyal Dari Ukku (SAR 300) a matsayin goron Sallah. Kakakin Majalisar Dokoki ta Jihar Katsina kuma Ameerul Hajji na wannan shekara ta 1439 bayan Hijira Alhaji Abubakar Yahya Kusada shine ya bayyana hakan lokacin da ya […]

PDP ta yiwa mutane sama da 10,000 wanka daga APC a Funtua

– PDP ta yi wa Shehu Inuwa, da Jamilu Lion da magoya bayansu sama da mutum 10,000 wanka a Funtua  – PDP ta yiwa mutane sama da 10,000 wanka daga APC a Funtua  Yanzu-yanzun nan ne jam’iyyar PDP ta jihar Katsina karkashin jagorancin shugabanta na jiha Hon. Salisu Yusuf Majigiri ya karbi sama tsohon Dan […]