Home Author

Author

Uwar Gidan Gwamna Masari ta hori matasa akan shaye-shaye

Uwargidan gwamnan jihar Katsina Hajia Dr Hadiza Aminu Bello Masari (Uwar Marayu) ta kaddamar da shirin horar da matasa maza da mata yadda zasu bayar da gudummuwa wajen yaki da shaye-shaye kwayoyi da safarar su. Shiri ne da aka dauko mutane 3 daga kowace karamar hukuma dake yankin Funtua zone wanda za’ayi masu bita ta […]

Gwamnan Masari ya nada sabbin masu bashi shawara 13 (Jerin sunaye)

Gwamnan Masari ya nada sabbin masu bashi shawara 13 (Jerin sunaye)  Maigirma gwamnan jihar Katsina Rt. Hon. Aminu Bello Masari yayi sabbin Nade Nade na masu bashi shawara na musamman a Sabuwar Gwamnatin sa da zai kafa. Mun samu cewa Gwamnan ya nada mutane 13 a matsayin na masu bada shawarar a bangarori daban daban. […]

Hukuncin kotu: Ina da yakinin Gwamna Masari zai yi nasara ko ina aka je – Sabo Musa 

Hukuncin kotu: Ina da yakinin Gwamna Masari zai yi nasara ko ina aka je – Sabo Musa  Daya daga cikin masu taimakawa Gwamnan jihar Katsina a harkokin gudanar da mulkin sa kuma masoyin gwamnan da jam’iyyar su ta APC, Alhaji Sabo Musa ya bayyana cewa yana da yakinin Gwamnan zai doke abokan adawar sa a […]

Bello Mandiya :- Munason Federal University Of Agriculture A Funtua Ko A Malumfashi – Daga Abdul Danja

ROKON ALUMAR FUNTUA ZONE Ahmad Babba Kaita Yazama Barazana ga Al’umar Mazabar Sanatan Katsina ta Kudu! Bello Mandiya :- Munason Federal University Of Agriculture A Funtua Ko A Malumfashi  Nayi Amfani da wanan kalmar ne bawai don wani Abu ba saidai don Karin Maganar nan na hausawa dasuke cewa a rabe da Guzuma a harbi […]

Tsugune bata kare ba: Kotu ta yi barazanar sawa a kamo Sanata Mandiya

Tsugune bata kare ba: Kotu ta yi barazanar sawa a kamo Sanata Mandiya Alkalin wata kotun majistare dake zaman ta a garin Funtua ya yi barazanar sawa a kamo masa Sanatan dake wakiltar shiyyar karaduwa a majalisar dattawan Najeriya, Bello Mandiya. Alkalin ya yi wannan barazanar ne a cewar sa idan har Sanatan bai mutunta […]

‘Yan Najeriya na kewar ‘Yar Adua, Shekaru 9 bayan rasuwar sa (Tarihi da gwagwarmaya)

Author 0
-1
0
Jimami: ‘Yan Najeriya na kewar ‘Yar Adua, Shekaru 9 bayan rasuwar sa  An haifi Alhaji Umaru Musa ‘Yar Adua ranar 16 ga watan Agustan shekarar 1951 a garin Katsina. Mahaifinsa tsohon ministan Legas ne a jamhuriya ta daya kuma matawallen Katsina, sarautar da marigayi Alhaji Umaru Musa ‘Yar Adua ya gada. Ya shiga makarantar firamari […]

Gwamnatin tarayya ta amince wa foliteknik din Katsina kwasa-kwasan digri 11

Gwamnatin tarayya ta amince wa foliteknik din Katsina kwasa-kwasan digri 11 Hukumar Jami’o’in Nijeriya ta amince wa Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Hassan Usman Katsina su fara Digiri a kwasakwasai 11 Hukumar Jami’o’in Nijeriya (NUC) ta amince wa Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Hassan Usman Katsina da su fara gudanar da kwasakwasan Digiri har goma […]

Da Ɗuminsa: Yan bindiga sun kai hari a kauyen Kankara sun kashe mutum 10

Da Ɗuminsa: Yan bindiga sun kai hari a kauyen Kankara sun kashe mutum 10 Daga Ibrahim M. Bawa Wasu yan bindiga da har yanzun ba a iya gane ko suwaye ba, sun kai hari a kauyen Yar Santa Sherere dake cikin karamar hukumar Kankara jihar Katsina, inda suka hallaka akalla mutum 10 kawo yanzun. Wani […]

Cikin fushi: ‘Yan banga sama 500 sun shiga daji neman yan bindiga a Katsina

Daga Hk TV Katsina Kimanin Yan Sakai Dari Biyar ne Suka Shiga Daji Domin Yin Gaba da Gaba da Yan Taadda Akallah Mutum Dari Biyar ne Yan Sakai wadanda suka fito daga Yankunan Sabuwa, Faskari, Kankara da Birnin Gwari sukayi gangami tare da Shiga Daji domin Tunkarar Yan Taadda masu Garkuwa da kuma kashe Mutane […]

An kashe mutum 36 a wani artabu tsakanin yan ta’adda da ‘yan banga a kauyen Kankara

An kashe mutum 36 a wani artabu tsakanin yan ta’adda da ‘yan banga a kauyen Kankara Daga Ibrahim M Bawa Mutane da dama ne suka rasa rayukansu a kauyen Tsamiyar Jino dake cikin karamar hukumar Kankara a sakamakon, daukar fansa da wasu yan bindiga suka kawo wa kauyen. Majiyarmu ta Daily Trust ta rawaito cewa, […]