Home Author

Author

Ku sayar da mota ta, ku ciro sauran Naira miliyan 2 ta a banki – inji wani dan Katsina da aka sace

Ku sayar da mota ta, ku ciro sauran Naira miliyan 2 ta a banki – inji wani dan Katsina da aka sace  Ku Sayar Da Motata Tare Da Ciro Miliyan Biyun Dake Asusuna, Sakon Wanda Aka Yi Garkuwa Da Shi A Hanyar Abuja-Kaduna Ga Iyalansa Muntari Yusuf, wanda ma’akacin gwamnati ne, wanda aka yi garkuwa […]

Ku sadu da Sabi’u Tunde – matashin mai kudi kuma babban makusancin shugaba Buhari

Sabi’u Tunde dai shine mai taimakawa shugaban kasar Najeriya na musamman a ofishin sa wanda za’a iya cewa dukkan wanda zai ga shugaban kasar to tabbas sai ya bi ta hannun sa. Sabi’u Tunde dai sunan sa na gaskiya Sabi’u Yusuf kuma an ce ana ce masa Tunde ne saboda babban aminin shugaban kasa kuma mataimakin sa a lokacin mulkin sa na soja watau Marigayi Babatunde “Tunde” […]

Rashin tsaro: Jaruma Nafisa Abdullahi ta yi wa shugaba Buhari kaca-kaca

Rashin tsaro: Jaruma Nafisa Abdullahi ta yi wa shugaba Buhari kaca-kaca Fitacciyar Jarumar masanaantar shirya fina finan Hausa ta Kannywood, Nafisa Abdullahi wacce aka fi sani da Nafisa Sai Wata Rana ta chachchaki Shugaban kasa Muhammad Buhari game da kashe kashen da ake yi a Jihar Zamfara. Tace wane irin Shugaba ne wannan zaayi ta […]

Kasuwar maganin harbin bindiga ta bude a Jihar Katsina

Kasuwar maganin harbin bindiga ta bude a Jihar Katsina A Jihar Katsinan Najeriya jama’a da dama ne suka koma neman asirin bindiga domin kare kansu daga hare-haren ‘yan bindiga duk da cewa an samu wadanda aka harba suka mutu bayan sun sha maganin bindigar. Shan wannan maganin bindiga da wadannan al’ummomi suka kama gadan gadan […]

Yan sanda a Katsina sun cafke masu kaiwa barayin mutane man fetur

Yan sanda a Katsina sun cafke masu kaiwa barayin mutane man fetur Rundunar Yansanda Jahar Katsina Sunyi Nasarar Chafke wasu Bata Gari Masu Safarar Man Fetur ga Yantaadda A wata Ganawa da Manema Labarai da Kakakin Rundunar Yansandan SP Isah Gambo Yayi a Yau din nan yace Rundunar ta Gayyachi Yan Jarida ne domin sanar […]

Rundunar Sojin Najeriya ta soma sintirin ‘Ofireshin Harbin Kunama IV a Katsina

Rundunar Sojin Najeriya za ta soma sintirin ‘Ofireshin Harbin Kunama IV a Katsina Rundinar sojin Nigeria ta kammala shiri zata kaddamar da wani gagarumin farautar barayin shanu da masu garkuwa da mutane da ‘yan bindiga wadanda suka buya a dazukan jihohin Katsina da Zamfara da kuma Sokoto. Rundinar ta sojin Nigeria tare da hadin gwiwar […]

Uku-cikin-daya: ‘Yan Sanda Sun Kama Wani Barawo, Dan Fashi kuma Mai Satar Mutane a Katsina

‘Yan Sanda Sun Kama Wani Kasurgumin Barawo Dan Fashi Da Makami Mai Satar Mutane Rundunar ‘yan sandan Nijeriya reshen jihar Katsina ta yi nasarar cafke wani kasurgumin Dan Fashi da Makami wanda ake zarginsa da satar shanu, fashi da makami da kuma satar mutane don yin garkuwa da su don neman kudin fansa. A ranar […]

An fitar da sunayen wadanda suka sami aikin S-power Graduate (Duba sunaye)

An fitar da sunayen wadanda suka sami aikin S-power Graduate 23 January 2019 Ibrahim M Bawa Gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin Rt. Hon. Aminu Bello Masari ta fitar da sunayen wadanda suka sami nasarar tantancewa, a sabon daukar aikin malaman koyarwa a sakandare ga masu kwalin digiri karkashin shirin S-power A cikin jerin yawan mutanen […]

Daman sai da na gaya maku APC wahala zata baku – Shema zuwa ga Katsinawa

Tsohon gwamna jihar Katsina Alhaji Ibrahim Shehu Shema ya bayyana cewa sai da ya yi hasashen mutanen jihar Katsina za su sha wahala idan suka zabi jam’iyyar APC sai kuma gashi yanzu suna yabawa aya zakinta, kamar dai yadda jaridar Leadership A Yau ta ruwaito. Alhaji Ibrahim Shehe Shema ya fadi haka ne a lokacin […]

Yanzu siyasa ibada ce mai zaman kanta – Gwamna Masari

Yanzu siyasa ibada ce mai zaman kanta – Gwamna Masari  Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana shiga siyasa domin kawo cigaba ga al’umma a matsayin ibada da kowa ya kamata ya tsunduma ciki. Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin da yake jawabi a wajen rufe wa’azin kasa da kungiyar Izalatil bidi’a […]