Home Sadiq Mustapha

Sadiq Mustapha

DAUKI DORA A KUNGIYAR DIREBOBI RESHEN KARAMAR HUKUMAR BAKORI

(Dukkan godiya ta tabbata ga Allah wanda ya haramta ma kanshi aikata zalunci, yayi umarni da muguji zalunci sannan ya horemu da yin adalci a tsakanin al’umma. A tsarin kowacce kungiya tanada tsarin zaben shugabannin da zasu jagoranceta a kuma yadda za’a gudanar da ita qungiyar. Amma abin mamaki sai muka samu akasin haka a […]

Dalilai 10 da suka sa Engr. Nura Khalil kadai ya cancanta zama Sanatan Karaduwa- Funtua Mandate Promoters

1.Engr Muhammad Nura Khalil Mutunne Mai Ilimin Addini Da na Zamani Domin ya tsayu Akan tsoran Allah Cikin Gaskiya Da Rikon Amana. 2.Engr Muhammad Nura Khalil Yasan Makamar Aiki Domin kwararren Dansiyasane Kuma malaminta,Bayan HakaYa rike Babban Ofishin tuntuba a PTF inda ya kula Nigeria Baki Daya. 3.Engr Muhammad Nura Khalil Yanada Hikima Da Basira […]

Amba Kakakin Majalissa Abubakar Kusada babbar sarauta a Katsina

Mai martaba sarkin Katsina Alhaji Abdulmuminu Kabir Usman ya nada shugaban majalissar dokokin jihar Katsina, Abubakar Yahaya Kusada a matsayin garkuwan Katsina. Nadin na cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun sakataren masarautar, Bello Mamman Iffo da aka raba ma manema labarai a jiya litanin. Sauran wadanda aka nada tare da kakakin sun hada […]

Gwamna Masari Ya zo Na Daya Cikin Gwamnoni 10 Da Sukafi Kwazon Aiki a Nigeria

An sanar da cewa gwamnan katsina, Aminu Bello Masari, kuma Dallatun katsina, a matsayin wanda ya zo na daya cikin jerin gwamnoni goma watau ‘Top 10’ da suka fi himma da kwazon aiki a jahohin su. Sanarwar ta fito ne daga wata kungiya ta kasa wadda ake  kira da sunan ‘NOI National Poll’ Wannan bincike […]

Kada ku zabi Masari a 2019 – Shema ya gargadi al’ummar Katsina

Tshohon gwamnan jihar Katsina Alhaji Ibraahim Shema yayi kira ga Jamaar Katsina dasu gaggauta korar Gwamna Masari daga karagar Mulkin jihar a zaben 2019. Shema kuma yayi gargadi ga gwamna Masari daya bar sa sunanshi wajen tabar barewar mulkin Jam’iyyar APC. Shema, a wata sanarwa daya fitar ta hannun mataimakinshi na musamman wajen yada labarai […]

Magana tayi tsami tsakainin Tata da Maiwada

Daga Abubakar Yar’adua A wani Martani Mai zafi  da Dantakarar gwamna a karkashin jam’iyyar PDP ya maida wa Maiwada Dan-malam ya yi magana kamar haka:- “Muddin Maiwada zai bar cin mutunci na muddin ko sunan shi ba zan kara kira ba inshaa Allahu. Yana da ikon yayi magana akan kuduri na in har yana da […]

Babu Malamin Da Gwamnatin Katsina Zata Kora- Inji Komared Siwidi

NUT Chairman Katsina State Wing Cmrd Suwidi Hassan Dayi  ya karyata jita-jitar da ake yadawa anachewa Gomnatin jihar Katsina zatayima Malaman  Makaranta jarabawa domin ta kori wasu. Yache Malaman jihar katsina masu hazaqa ne, suna aiki tuquru kuma Sun riqe aikin su. Yache Gwamnati shirye take ma wajen kara bullo da shirye -shirye domin inganta […]

Babbar magana! Yan sanda sun kama sojoji 4 bisa aikata wannan babban laifin

Daga:Mannir I. Kankara. Yansanda sun kama jami’an sojin sama (NAF) guda hudu da wasu mutane guda bakwai tare da mai’akacin hukumar Water board da laifin sace bututun ruwa wanda farashin sa ya kai kimanin naira miliyan N25m. Sojijin ma su suna Akingbola Wole, Ugbong Abel, Alafilu Grorge, da kumish suna cikin rundunar dake sansanin 055 […]

BAYANI AKAN {TARA DA GOMA} GA WATAN MUHARRAM- Abubakar Al-Mustapha Yar’adua

BAYANI AKAN {TARA DA GOMA} GA WATAN Fitowa ta {2} GABATARWA Addinin Musulunci addini ne mai-tsari  tare da bin doka wadda ta yi dai-dai da shari’ar musulunci karkashin karantawar manzon Allah Tsira daAmincin Allah su tabbata a gare shi.Haka kuma ya kamata mu sani cewa duk abinda muka aiwatar ba tare da karantarwarsa ba,to wannan […]

NASIHOHI GA AL’UMMAR MUSULMI- Daga Abubakar Al-mustapha Yar’adua

GABATARWA Addinin Musulunci addini ne mai tsari  tare da bin doka wadda tayi dai dai da shari’ar musulunci karkashin karantawar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi.Haka kuma ya kamata mu sani cewa duk abinda muka aiwatar ba tare da karantarwar sa ba,to wannan abun batacce ne. Ya inganta cikin ruwayoyin musulunci […]