Dausayin Addini
Ababen kiyayewa lokacin buda baki da sahur, daukar nauyi Jamilu Lion
Dan takarar Dan majalissar wakilai a karamar hukumar Faskari da Sabuwa da kuma Kankara Hon. Dr. Jamilu Lion ya dauki dawainiyar a tunasar da yan uwa Musulmi sadaka fisabilillah a kan abin da ya shafi Sahur da buda baki. SAHUR: Manzon Allah SAW yace “Ku yi sahur saboda akwai albarka a cikin ta” [ Bukhari […]