Home Labarai

Labarai

Masari, Burtai sun kaddamar da Barikin Sojoji ta 17 a Katsina

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, da babban hafsan hafsoshin Sojin kasar Nijeriya, Laftanar Janar Tukur Yusuf Burutai, sun kaddamar wani sansanin soji na 17 Brigade Nigerian Army Based Katsina,  a ranar yau Alhamis. Kakakin majalissar dokokin jihar Katsina Rh Hon. Abdulkadir Yahaya Kusada, da sauran tawatagar majalissar zartarwar da ta dokokin jihar Katsina da dama sun sami halartar bikin kaddamar da sansanin sojin.

Gwamnatin Nigeria ta tuhumi Shugaban EFCC Ibrahim Magu, a kan amsar cin hanci

Gwamnatin Najeriya ta tuhumi shugaban riko na hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasar ta’annati, EFFC, Ibrahim Magu da babban lauyan kasar Mr. Festus Keyamo. An tuhumi mutanen biyu ne saboda tuhuma kan cin hanci da suke yi wa shugaban kotun kula da da’ar ma’aikata, Mr. Danladi Yakubu Umar, kamar yadda BBC Hausa ta wallafo mana. Kafar watsa […]