Home Musha Dariya

Musha Dariya

Alkalancin Shehu Jaha

Wata rana wani mutum ya yo itace a daji yana kan hanyarsa ta dawowa sai suka kwance suka zube, ya rasa ya zai, sai ga wani mutum ya zo zai wuce, sai mai itace ya ce Malam ka taimaka ka taya ni mu tara itacen nan mu daure. Mutumin ya ce idan na tayaka me […]