Home Ra’ayi

Ra’ayi

Budaddiyar Wasika Zuwa ga Masu Rike Da Dandalin Sada Zumunta Na Fesbuk – Ibrahim M Bawa

Wani matashi mai yawan amfani da kafar sada zamuntar zamani a nan cikin jihar Katsina daga  karamar hukumar Faskari, Ibrahim M Bawa ya yi wani tsokaci mai dauke da jan hankali ga wadanda ke rubutun kage a fafafen sanarwar zamani musamman a Fesbuk da Twitter . Ga abin da ya rubuta a shafinsa na Facebook kamar haka; “Da farko ina mai farawa da gaisuwa tare da jinjinawa duk wani mai rike da shafukan sada zumunta ko dandalonin sadarwar zamani musamman na Fesbuk , da su kasance masu saka ido ko tsawatarwa ga masu saka labari ko yin tsokacin batanci ga wani rubutu . […]

RA’AYI: Su Wa Ke Son Durƙusar Da Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Katsina? – Tare da Abdurrahman Aliyu

Tare da Abdurrahman Aliyu    08036954354  Jami’ar Umaru Musa Yar’adua, mai girma marigayi Tsohon Shugaban Ƙasar Nijeriya Alhaji Umaru Musa Yar’adua ya kafa harsashen gininta a lokacin da yake gwamnan Jihar Katsina a Shekarar 2006. Ya yi ƙoƙari ya samar mata da duk wasu abubuwa da ake buƙata da za su taimaka wajen samun ingantaccen ilimi da […]

SAKON TAYA MURNA GA MAJIGIRI DA YAN PDP NA JAHAR KATSINA – Daga Nuraddeeni Adam Tina

Ammadadin daukakin yayan kungiyar katsina state pdp social media organization karkashin jagorancin hon.nuraddeen Adam kankara Tina  da sauran magoya bayan pdp na jahar Katsina. Suna mika sakon murna zuwa ga shuwagabanin pdp na jahar katsina karkashin jagoranci damo sarkin hakuri basaraken asali jinin kaura zuriar kaura ,wazirin iyan katsina kuma garkuwan gabasawan katsina hon.salisu Yusuf […]