Home Siyasa

Siyasa

Yadda Sanata Tsauri ya lashe kujerar sakataran jam’iyyar PDP [Cikakken sakamakon zaben]

Tsohon Sanatan shiyar Katsina ta Tsakiya Sanata Umar Ibrahim Tsauri shi ne ya lashe zaben sakataren jam’iyyar PDP na kasa da jam’iyyar ta gudanar da babban zaben ta a jiya Asabar. Sanata Tsauri ya doke abokin hamayyarsa tsohon minista a zamanin gwamnatin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da tazarar kuru’u sama da 1,500 Ga yadda cikakken Sakamakon zaben jam’iyyar ya wakana; 1. Zababben Shugaban jam’iyyar PDP (National Chairman) – Prince Uche Secondus 2.Mataimakin shugaban jam’iyya Mai wakiltar shiyar Kudancin Nijeriya (National Deputy Chairman South) – Elder Yemi Akinwonmi 3. Mataimakin shugaban jam’iyyar mai wakiltar Arewacin Nijeriya (National Deputy Chairman North) – Sen. Gamawa Babawo Garba 4. Babban Sakataren jam’iyyar (National […]

Dumbin magoya bayan Sanata Kanti Bello na Karaduwa sun taron, sun dunkule sun tsayar da Masari tazarce 2019

Dumbin magoya bayan marigayi tsohon dan takarar gwamnan jihar Katsina Sanata Muhammad Kanti Bello, dake shiyar Funtua sun hada wani taron gangami domin ci gaba da yakin neman zaben gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ta zarce 2019. Shugaban tafiyar Sanata Kanti Bello da suka mikawa gwamna Masari akalar siyasarsu na jiha baki daya, Mustapha […]