Daukar Nauyi: Funtua Mandate Promoters

Labarai

Siyasa

Ra'ayi

Dausayin Addini

Hajjin bana: Gwamnatin jihar Katsina ta kayyade Naira 300,000 a matsayin kudin ajiya

Hajjin bana: Gwamnatin jihar Katsina ta kayyade Naira 300,000 a matsayin kudin ajiya  Maigirma gwamnan jihar katsina Rt Hon Aminu Bello Masari Dallatun katsina matawallen Hausa ya Amince da Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar katsina da ta fara karbar kudin Ajiya ga masu niyyar zuwa aikin Hajjin dubu biyu da sha Tara (2019 Hajj) […]

Sana'o'i

Gwamna Masari Zai Kammala Kasuwar Kasa Da Kasa Ta Dubai Da Shema Ya Fara 

Majalisar zartaswa ta Jihar katsina ta tabbatar da shirin kammala kasuwar kasa da kasa ta Dubai da ke cikin garin Katsina Kwamishinan kula da ma’aikatar ayyuka da sufuri, Injiniya Tasi’u Dandagoro ne ya bayyana hakan bayan kammala taron majalisar zartaswa na jihar karkashin jagorancin Gwaman Aminu Bello Masari a dakin taro na Gidan Gwnatin Jihar. […]

Lafiya Jari

Sankarau ya kashe mutum 46 a jihar Katsina – WHO

  Kungiyar lafiya ta duniya WHO ta bayyana cewa mutum 46 sun mutu bisa barkewar cutar Celebro Spinal Menigitis (CSM) wadda aka fi sani da Sankarau a garuruwa daban-daban a cikin jihar Katsina Mai magana da yawun hukumar ta WHO a jihar Katsina Umole Elfrida ya ce sun kuma sami sama da mutum 713 da […]

Wasanni

Littattafan hausa

Adabi

Ra’ayi: Matsalar Yaduwar Fyade! a Katsina Laifin Wa? – Tare da Hassan Kabir Yar’adua

Ra’ayi: Matsalar Yaduwar Fyade! a Katsina Laifin Wa? – Tare da Hassan Kabir Yar’adua Kwanakin baya wani babban jami’in ‘yan Sanda ya zo ya same mu yake bayyana mana takaicinsu musamman ogansu kwamishinan Yan Sanda na Jihar Katsina C.P Muh’d Wakili, kan yadda yaxuwar fyaxen qananan yara ta zama ruwan dare a wannan jiha tamu. Jami’in […]

Fadakarwa

Muhalli

Hotunan wata mata da ta haifi ‘yan 3 a karamar hukumar Sandamu 

Wata mata mai suna Maryam Iliya yar kauyen Lugga-tori dake karamar hukumar Sandamu tayi saar haihuwar yan ukku reras, mata biyu da namiji daya. Matar ta haife su a babban  asibitin karamar hukumar sandamu wato CHC Sandamu, a jiya Litinin. Ta haifi namiji daya da karfe 12 na rana, sai bayan awa 12 wato da […]

Musha Dariya

Aljanai sun watsa taron gayu masu party a Funtua

Mun samu rohoton cewa wasu jama’ar Aljanu wadanda muke kyautata zaton ‘Yan hisbah ne sun tarwatsa taron wasu gayu maza da ‘yanmata da suke taron “Night party” da daddare a GRA Funtua. Al’amarin dai ya faru ne sakamakon gardama  da ta barke tsakaninsu bisa sha’anin wata budurwa wadda ta gaza rera waqar da aka bata su yi mamming ita […]